Allah ya qara ma rayuwar malam lawal triumph albarka ya kuma qara maka basira malam ka fara korar su sauran sauran ma
2026-09-19 06:03:06
66
@hakilu hajiya :
Alhmdllh Annoba ɗaya zata bar kano
2026-09-19 07:27:07
40
abdullahiadamu275 :
shikwa malam sai gani SE hange
2026-09-19 13:56:29
20
alhaji-anisee :
Allah yasa mudace albarkacin annabi Muhammadu sallallahu alaihi wa sallam ameeeeeen tare daku yan comment section
2026-09-19 02:12:20
31
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-19 09:19:57
63
Ashirunagomagbs :
Alhamdulillah, shirka za ta yi mana sauki kenan
2026-09-19 11:08:07
29
RXSAEEDBENZ :
Allah yasa kabar duniyan ma gabadaya.
2026-09-19 09:07:08
9
YASSIR SARKI AL-MALIKI :
Kayan ka basu dayawa ne
2026-09-19 03:45:20
16
Wujema ksl :
BARIN KANO ZAI KAWO KONCHIYAN HANKALI DA ALBARKA KANO GARIN MASU ILMI DA SON MANZON ALLAH ❤️KUTAYANI DA LIKE 👍
2026-09-22 18:26:21
2
katsina gida jby :
masha Allah Allah kar yabaka ikon dawowa
2026-09-19 14:37:26
7
shehu mane :
aini ba kanoba Nigeria ma nabarta wllh
2026-09-19 05:47:05
8
S. DAN NIGERIA :
gaskiya nima zambar kano idan haka
taci gabada faruwa amma niba legas
zanjeba kaulaha zantafi
2026-09-28 19:24:09
1
freshabboya2 :
Duk wani dan Ahlussunnah yace Alhamdulillah
2026-09-21 19:46:09
1
øffčïäl śäḍêěq :
Lafiya zaka gama Sheik Malam Lawan Abubakar Triumph Kano..
Allah' yakara tsare ka.
Ameen.
2026-09-19 05:12:31
13
MuhammadShehu abdullahi :
Daga can Ayi can
2026-09-27 05:55:47
1
Dan Alhj jikan Hajiya :
Masha Allah Adawo lpy katafichan bala in yasameka kaikadai 😂😂😂
2026-09-20 16:56:51
1
naseer junaidu AMV :
Alhaji anisi Allah yatsare hanya dama ka ishemu
2026-09-19 11:38:23
5
Maman Addaher Abdou Doutchi PK :
🥰🥰🥰🥰🥰kutafi mu insha Allahu zamuje muzauna a gida jan naku
2026-09-19 22:10:07
2
user625556500470 :
Wlh danaga jakar na dauka islamiyya zai koma[Larmes de joie]
2026-09-19 10:11:09
3
Faruq Hotoro✅ :
Ai kuwa kaida kano har abadah walh🤣
2026-09-21 16:00:13
1
CÃLL MÆ M SÕJĀ 10 :
Allah sarki harkun tina mun da 1988 lokacin 😢😮 da kakana yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu suna karanta comment nawa saboda 😭😭 suna tunanin abinda zanfada yanada amfani 😮😮
2026-09-19 18:11:38
2
feena :
na zaci bayan makka da madina sai kaulaha kafi so
2026-09-20 13:56:41
0
Abdoul Nasser :
atafi ummu ta gaida aïssa
2026-09-19 21:43:23
1
MUHD Ashir Assalafy💯🇳🇬 :
kabar duniya ma gaba daya
2026-09-19 07:35:42
1
To see more videos from user @alhajianisee1, please go to the Tikwm
homepage.