@ammatah_glam: Ni fakiriya ce, makaskaciya, mawakiya, mai hidima gareku ya rasulullahi.S A W.🤍🤎🤍 my first Kasida Title: Ya Manzo by Sayyada Hajara is out all platforms #fy #yamanzo #beauty @Sayyada_Hajara @sophy_a_china🇨🇳 @cutie tyha bayt @Maman Güler🇳🇬🇹🇷
ALLAH qarawa Annabi Waseela da Fadeela fil jannatul firdaus 🥹🥹🥹❤️🩹❤️🩹❤️🩹
2026-09-19 09:15:52
582
SAbiu Abdullahi :
Muhammadurrasulullah
2026-09-19 13:47:58
109
$Fresh Prince K.L# B.M.X :
s.a.w❤️❤️😭😭 wlh sanda nayi kuka sbd so manxo, kuma wlh sister kasidan yayi dadi
2026-09-20 21:54:17
61
🎀zarah✨ mouserh🎀 :
Muhammad rasulilah s a w 🤲🤲🤲
2026-09-19 19:54:10
150
kadija mohammed :
Allah karawa annabi daraja
2026-09-22 19:27:28
46
maman qurash kichen :
wallahi kin burgeni allah yakara mana kusanchi da shugaba🥰🥰🫶
2026-09-22 13:27:35
5
abdulmaliktameem :
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam.
Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare.
Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
2026-09-29 13:51:16
22
Yusuf Autan Sidi 2 :
Masha Allahu
Allah Yabarmu Da Ƙaunar Annabiﷺ Tare Da Ahlinsa Da'eeman ❤️🥰
2026-09-29 09:35:46
6
ZARAMI__ Caps :
sallallhahu alaihi wa alihi wasallam
2026-09-19 20:17:01
6
Thabreena Ta Annabi🤍 :
UBANGIJI Allah ya karawa Annabi daraja🥺
2026-09-22 18:25:16
5
Luxury’s Laces by Mum Sudais :
Sallallahu Alaehi Wasallam 🙇🏽♀️❤️
2026-09-20 00:59:15
5
umarsuleiman553 :
gaskiya tayi
2026-09-20 00:41:32
5
ina maso yaanna bi na zango :
saw saw saw saw
2026-09-20 01:55:13
5
ABDULLAHI 001❤️ :
hi my love 😘
2026-09-19 15:38:56
5
Chamsiyya Niamey :
machaallah
2026-09-19 12:12:38
6
Ex_boyfriend♥️ :
Da’iman S.A.W♥️🤍🔐
2026-09-19 17:08:03
6
rafacious :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-19 22:52:36
5
user7096152688129 :
Machi allah c bien s a w
2026-09-19 13:29:17
5
MATAR MIJIN TAH💗❤️ :
Masha allah Allah ka karawa annabi daraja🙏
2026-09-20 20:44:18
22
Zainab_Hassan_Dildar :
ya Allah ka kaimu MADINA 🤲🤲🤲
2026-09-19 15:54:09
42
Mu’utasim’s Mom :
Ya Allah ka sauke duk wata Mai juna 2 Lfy Alfarman annabi da alqur’ani 🥹🤲🏻
2026-09-26 17:23:26
32
Suphi Ganjuwa TV :
Gaskiya kinyi Kokari Allah ya karama Son Annabi.
2026-09-25 18:11:49
6
mer_rywhite :
Ur dimple 🥰🥰🥰allahumma bareek
2026-09-19 06:20:09
78
$ :
Muhammadu rasulillahi
2026-09-20 16:32:43
16
To see more videos from user @ammatah_glam, please go to the Tikwm
homepage.