@pandodata: #dutsentanshimajlis #bauchi #SUNNAH #arewa__tiktok #PANDODATA

PANDODATA
PANDODATA
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 19 September 2026 08:24:49 GMT
54863
3457
112
253

Music

Download

Comments

usmanhar49
Usman :
rayuwa ba farkon ba qarshen
2026-09-19 09:32:38
45
engineer_gumel
Engr. Musa Sani Musa Gumel :
Wlh farko ganin wannan mutumin tareda Dr. na gane cewa ba don Allah yake tareda Dr. ba.
2026-09-19 12:52:30
10
shafiuharuna513
Shafiufisha :
wlh Dr Idris duk tsanarkadashe saikaimasa shedar Yana gudun duniya baya bukatar kude gurin yansiyasa Allah yajikan Dr Idris Allah kayafe masa kurakuransa
2026-09-19 10:17:23
13
miqdad77782
Miqdad Baba Ahmed :
:Malan Jafar Adam Kano Malamin tafsiri da Balagah 2 Malan Auwal Albani Zaria Malamin Hadisi da Nakadi 3 Malan Idiris Bauci Malamin tauhidi da Akidah ya Allah kajikansu da Rahman Ka Aameen ya Allah🤲
2026-09-19 10:25:15
16
abdoulkadirg
maïga cissé :
Ubangiji Allah ya jikan dr da yana raye wlhi da Yayi Allah wadai da kai dan kaci amanar dr
2026-09-19 09:32:19
12
pandodata
PANDODATA :
WAI WANI YACE UWA DAYA UBA DAYA SUKE mu kuma munce. siyasa ba addini bace.. Kuma ai bayau yake fitowa yake nuna goyon baya ga dan uwan nasa ba.. Kuma babu wanda ya soke shi.. Ammah wannan karon sai muka gansa wajen yan bidi a. Wanda suka dade suna yaka.. Ammah yau da sunan siyasa har ya manta.. Wannan shine dalilin yin maganar da muke
2026-09-19 08:39:19
3
yasirayuba0
yaseer :
wannanfa yasamu matsala kumai uziri
2026-09-19 15:09:46
1
ibrahimmb22
『𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌 𝐌𝐁』 :
wlh tausayi yake ban
2026-09-19 21:08:10
0
user7224265260049
SENIOR GOMBE :
Nifa daman nasan wannan wallahi a sanin hali halinsu ba dayane dana malam ba wallahi
2026-09-19 21:34:51
0
da.gaske
saidu nass :
aramma allah yamaka albarka kagane gaskiya allah yasa annabi S a w yacecemu
2026-09-19 09:09:44
1
108efootball
e-football :
toh laifi yayi dan yafara siyasa??
2026-09-19 10:30:12
1
ttukur
Tukur :
a a yayan shine wlh
2026-09-19 10:02:53
1
userjamiluroja
Abban suhailat :
Shiyasa fa karkayi proud a rayuwa kawai kayi shiru Sabida Allah yana jarabtan me Alfahari
2026-09-19 13:10:17
1
mallammusaabuna3
MUSA ABUNA :
halinsu nee faa sosai
2026-09-19 10:05:03
1
abubakardallatu0
A:ONE :
Allah Ya yisa Wallahi ni Dai Bazan Yafeba
2026-09-19 19:46:39
0
user5111933666524
zeidi Abou 17 :
amma ko😂
2026-09-19 09:10:29
1
haladu.adamu66
Haladu Adamu :
Wallahi Alaramma ka samu zamiya kaico 😭😭😭😭😭 Laban tausayi indai Dan siyasane
2026-09-19 10:41:25
0
godowoli_f_venture
GODOWOLI FURNITURE VENTURE :
Ikon Allah 😂😂😂
2026-09-19 08:34:28
0
abubakarserdeeq12
ABUBAKARSADIQ :
Alaramma yazama isa ali shima
2026-09-19 16:48:29
0
abdoul.majid.mj
Abdoul Majid mj :
Allah kaji kan dr idiriss
2026-09-19 21:39:14
0
madabo50
Madabo📍 :
Ai ne wlh
2026-09-19 19:25:50
1
abubakaradamu6385
AbubakarAdamu :
muna Fuji Bai ba
2026-09-19 17:56:37
0
khadeejatourh3
Khadeejatourh🤍🦅 :
Abun mamaki😭
2026-09-19 19:51:16
0
assoumana.abdoul71
Assoumana Abdoul moumoune :
kai inna lillahiwainna ilehirajion walahawla wakowati illabila
2026-09-19 19:35:55
0
adamu.alh.haruna
Adamu Alh haruna :
2026-09-19 08:52:11
0
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About