Inaso fararnan amma wllh delivery ne banaso amma wllh har miyauna yatsinke munan babu wllh
2026-09-29 08:39:11
1
Hafsa Ibrahim :
Dan allah ina so wllh
2026-10-10 16:11:28
1
Ummu Ihsan :
azo asai yogo fura Nima in zama busy hilis and hilis mutanen kirki 😩🙏🏽
2026-10-22 20:35:49
0
RECITE_WITH_JAWAHEER :
gaskiya Ina so nawa ne delivery zuwa saadatu rimi
2026-10-08 14:53:31
1
Fiddausi Aminu :
fara me capacity
2026-10-07 20:54:59
0
smart girl :
Please located
Sannan nawa
2026-10-08 11:57:25
0
Nazmar collection :
wace unguwa don Allah
2026-09-28 13:05:06
0
Princess ameerah :
kina saida buhu kuwa
2026-10-04 20:56:16
1
MR&MRS K❤️ :
Ina Kaduna ya za'a yi nasamu
2026-09-23 19:39:21
1
DEEJA KITCHEN &HIJABS :
Allah yabamu kasuwa mai Albarka
2026-10-07 22:22:22
0
maryamsarki34 :
kasuwa Mai albarka
2026-10-03 14:40:08
0
mrem :
nawa kwano
2026-09-19 17:47:56
1
Abdul ishaq ⚽👑 :
how much
2026-09-20 11:58:37
0
Nana1770 :
Tunda na fara ganin yanxu bana iya wuce video ki banyi like ba ko kimun asiri ne😂😂😂
2026-09-26 17:02:11
0
Umman bintu :
munata dannawa🥰
2026-10-02 21:05:09
0
mmn annur :
duk sanda nadawo nigeria zansai farar nan wlh
2026-09-20 15:16:53
0
عائشۃ محمد بللو :
how much
2026-09-19 15:13:32
0
annabi ne suturata :
ina so wly ammani a nijar nike
2026-10-22 21:18:37
0
maryama :
wow🥰🥰
2026-09-19 16:35:03
1
mom zara :
baiwar Allah kina samun rai shekaranjiya harda gawayena ga karamin ciki Inason farar nan amma banida arxikin Siya idan ma na Siya wallahi baxan iya biyan delivery ba har tsoron shiga TikTok nakeyi a kanki yau dai nayi following din ki kiyi blocked dina saboda nasan yanxu duk kikayi posting saina gani kuma wallahi ciki gareni karkisa na haihu ban shirya ba 😭😭😭😁😁😁😁 Allah yakawo kasuwa mai albarka 🤲
2026-09-28 16:28:32
0
mm Anish :
fara'at duniyar fara Allah ubangiji y albarkaci kasuwancinki adukkan Duniya y kawo customer masu yawa masu albarka Allah yasa kafihaka Allah yasa nema rabone
2026-09-28 13:20:23
1
Mrs lauwali :
Ina Sai da jika da takalmi Ina kebbi
2026-10-21 09:54:55
1
Nussybby😍❤️ :
Damuwa ta a siya dabun Nama
2026-10-23 14:30:04
0
Amina Ali :
How much🥰🥰🥰
2026-09-19 12:22:51
0
To see more videos from user @faraatkano0, please go to the Tikwm
homepage.