@the_bridesroom: This man has revealed that he has been married 15 times-📺:Tubless_media_concept

THE_BRIDESROOM
THE_BRIDESROOM
Open In TikTok:
Region: GB
Saturday 19 September 2026 11:24:08 GMT
98922
6629
237
320

Music

Download

Comments

abdulwahab3d
Abdul :
wannan abun bakin ciki ne, shi annabi ne da zaiyi mafarki kuma ya zama gaskiya, har yanzu da yunwa a jikin sa sakin nata bai hana sa yin arziki ba.
2026-09-19 13:47:34
52
user81690458627972
{Y.M.G} :
kanemo Wanda yayi shekara arabain da mata biyu ko ukku ba wai Wanda yayi mata 15 aure saki zamu koya ko me?
2026-09-19 12:54:49
29
walinsky9
Komilskuvich :
Look at this nonsense
2026-09-19 16:58:49
7
cook_with_lee
Lee||Chef||Mrs💍 :
Ya kamata a zane baba 🤣🤣🤣
2026-09-19 17:09:17
7
muhammadumarbabuga
muhammadumarbabuga :
wato wahayi aka maka kenan baba 😂
2026-09-19 13:21:15
18
2abubakarabdullahi
ABK sadeeq abdlh :
wallahi rashin tauhidi ne Allah yajiqan DR Idris 🤲
2026-09-19 16:43:02
26
ibr4heeem0
official_i.man :
malan kana so ka kara Aure karasa yanda za ka yi dai kawai Comedy 😂
2026-09-19 16:30:20
8
ahmedwagini1
AD Clothing✂️ KT :
doesn't make sense 😞
2026-09-19 16:53:17
5
uwanibelo1
uwanibelo1 :
Allah ya bani ladan shirun da nayi
2026-09-19 12:08:41
10
123babanyara
user6594777124874 :
shashasha
2026-09-19 13:02:15
9
rashidababaja952
rashidababaja952 :
gaskiya aljanine ya maka wayo Baba
2026-09-19 12:44:58
5
spice_blender5
PROFFESSIONALSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
jarabawansa kenan. kowa nada nasa
2026-09-19 12:45:13
6
moregiver
Voice’s :
Aaaa ba lafia
2026-09-19 14:43:07
5
anas.maitangaran
Anas Maitangaran :
meye sunan film din?
2026-09-19 12:30:07
5
halimaabubakar2671
Hjy Halima Dantsoho's kitchen :
kun tuna wani film mai suna malam zalumu?
2026-09-19 11:59:10
10
hauwaumusa555
Hajja Hawwa :
ikon Allah.ashe daman ana mafarki kuma mutum ya dauka da gaskene har ya zartar da hukuncin?
2026-09-20 06:01:33
0
im.excellency
I'M EXCELLENCY :
As how now
2026-09-19 13:53:34
2
h34rtsformuna1
Munash Faruk :
Hmmmm, how?
2026-09-19 16:47:31
1
abuqasimisoftdrincslimit
Abuqasim Soft drinks limited :
Haba baba meye haka karka rainamana wayau mana 😁 duk Wanda ya gane baba yaraina mana wayau yamin like 😁😁✌️
2026-09-19 14:03:23
6
abdul_mairiga
Abdul_mairiga :
Halan ɗiyan Baba nawa?
2026-09-19 18:38:04
0
maryamjalingo1
Maryam Jalingo :
hmmm toh Allah hoinu
2026-09-19 16:38:52
5
liyambo_global_ventures
samaila abdullahi :
don ALLAH wani yaiman bayani mi mutumin nan keson cewa?
2026-09-20 10:48:53
3
hafsataliyu88
hafsataliyu88 :
Allah yasaka mata
2026-09-19 18:12:44
2
musaabdulkarim491
musa Abdulkarim yousuf w kanem :
Haba
2026-09-19 17:47:09
1
chaharousalah
Alhamdoulilah 💞💞💞 :
Ba Tauhidi
2026-09-19 18:49:29
1
To see more videos from user @the_bridesroom, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About