Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@hilliarydillarydock: #BlueCollarWife #BlueCollarHusband #ChristmasGiftsForHim #GiftsForHusband #stanleyiceflow
hilliarydillarydock
Open In TikTok:
Region: US
Saturday 19 September 2026 22:01:00 GMT
375
2
0
0
Music
Download
No Watermark .mp4 (
10.36MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
8.38MB
)
Watermark .mp4 (
9.75MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @hilliarydillarydock, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Suffering is a gift, In it is hidden mercy. — RUMI دنیا میں آنے والی ہر مصیبت، دکھ یا تکلیف محض ایک حادثہ یا سزا نہیں، بلکہ بارگاہِ الٰہی سے بھیجا گیا ایک نادر تحفہ ہے۔ جس طرح سونا آگ کی تپش سے گزرے بغیر خالص نہیں بنتا، اسی طرح انسان کی روح بھی تکلیف اور آزمائش کی بھٹی میں تپ کر پاکیزہ ہوتی ہے۔ عام انسان تکلیف کو زحمت سمجھ کر اس سے بھاگتا ہے، لیکن رومی اسے ایک خاص عنایت قرار دیتے ہیں، کیونکہ خوشحالی میں انسان اکثر غفلت کا شکار ہو جاتا ہے جبکہ تکلیف اس کے تکبر، انا اور دنیاوی فریب کے پردے چاک کر دیتی ہے۔ خوشی میں انسان خدا کو بھول سکتا ہے، لیکن تکلیف میں اس کا ہر آنسو اور ہر آہ بے ساختہ اور سچی ہوتی ہے، اور یہی سچی پکار رحمتِ الٰہی کو جوش میں لاتی ہے۔ #Rumi #Spirituality #sufism #wisdom #UnfreezeYourAccount
#tonydize #reggetonviejo #reggetontonydize
Na fi jin tsoron soyayya fiye da mutuwa, domin mutuwa tana da dalilanta, amma soyayya ba ta bukatar wani dalili.... Tana zuwa maka ba tare da gargadi ba, ba tare da izininka ba, ta bar ka kana mamakin dalilin da ya sa zuciyarka ta zaɓi wani mutum da a baya baka san shi ba. Zuciya kan iya kamuwa da wanda ya dace ko wanda bai dace da ita ba... Soyayya na iya mayar da baƙo ya zama duniyarka, sannan ya tafi ya bar ka riƙe da abubuwan tunawa da ba kai ka nemo su ba. Wataƙila shi ya sa nake jin tsoron soyayya fiye da mutuwa, domin mutuwa tana kawo ƙarshen labari ne, amma soyayya tana barinka da tambayoyi dayawa marasa amsa. Kuma mafi muni ba wai soyayya na iya karya mutum ba ne bane ko lalata shi, a’a, mafi muni shi ne har yanzu mutum zai iya zaɓar ya ƙaunaci wani, alhali ya san cewa akwai yiwuwar ya rasa komai nasa har kwanciyar da hankalinsa. Idan na gaya maka abin da na taɓa ɗauka soyayya take nufi kafin yanzu ko, to da wataƙila ba za ka sake kallona yadda kake kallona yanzu ba. Kai bazama kasa magana da wasan mutum asalin wawa irina ba. Domin kafin in fahimci abin da na sani yanzu, na taɓa ɗauka cewa soyayya tana nufin ka kasance a shirye ka sadaukar da komai harda rayuwarka. Na ɗauka cewa sauke girman kai na da rushe iyakoki saboda wani, shaida ce ta cewa kana ƙaunarsa. Na ɗauka cewa jure ciwo saboda wani shi ne Aminci da kauna. Na kuma ɗauka cewa rasa kanka da mafarkinka saboda wani farashi ne da dole ne ka biya idan har kana ƙaunarsa da gaske. Na yi tunanin soyayya ne mutum ya karya duk wata iyaka ko ya jure duk wani wulaƙanci da ya taɓa rantsewa ba zai taɓa yarda dashi ba, kawai domin ya riƙe wanda yake so kusa da shi. Kuma da na gaya maka irin girman sadaukarwar da na taɓa ganin ya kamata mutum ace yayi saboda soyayya, wataƙila za ka ce nafi wawa wauta. Amma watakila wautar ba soyayyar bace. Wautar tana cikin tunanin cewa soyayya tana buƙatar ka rasa kanka ne.... Yanzu na fahimci cewa soyayya ta gaske bai kamata ma ace ta tilasta maka ka lalata kanka ba.... Domin wani lokacin, babban darasin da mutum zai koya game da soyayya shi ne takaicin sadaukar da wasu abubuwan da bai kamata ya sadaukar saboda ita ba. Wataƙila shi ya sa nake jin tsoron soyayya fiye da mutuwa, domin mutuwa tana kawo ƙarshen labari, amma soyayya na iya barin mutum da tambayoyi marasa amsa. Na zabi ajiye maka wannan ne yanzu da daren nan saboda idan ka tashi gobe ka karanta, kuma idan karanta wannan yasa kaima yanzu ka fahimci wani abu to na cika aikina.
Don’t forget me Song by Black Sherif #viral #fypシ゚viral #fyp #dontforgetme
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy