wlh nayi niyar sa dubu dari biyu yau wlh kuma nafasa naji kuma na dauka insha allah. allah yakiyayemu da riba. riba masifache
2026-09-19 16:04:38
8
Mohammad Yusuf :
jzkh kharah long life y shaikh
2026-09-19 16:46:51
0
AbubakarLiman :
waisu malaman nan basuda abin jayayya sai Wanda ya wucesu.yanzu Da kamfanin pantami ne cewa zaayi ai Dan izalah ne ya kiyaye riba where as he will operate the same way Dangote is operating.wannan bashi Yakamata kunayi ba.kudinga Kira Arage Riya wajan aure.lefe,see I love Duk Baya cikin addini kuma yau ya haddasu barna a al'umma.kuyi Kira ataimaki zawarawa,kuyi Kira ataimaki marayu.ku hada gidauniyya a samarwa mutanen Kauye Da ruwan sha da asibiti da muhalli mai kyau.Kuyi Kira akan muhimmancin zumunta.kutaimakawa islamiyya na karkara.ku wayrda Kan al'umma Dan Gane da gwamnati.shi yafi
2026-09-19 14:52:17
2
Mohamed :
Toh yanzun gashii na Riga Dana xuwa kudina ciki, Ya shiek ya zanyiii ?
2026-09-19 19:25:47
1
Tsumagiyar Kan Hanya :
Asama tanawa kake aiki???
2026-09-19 16:30:42
2
A.Danhajiya :
Har yanzu rufa rufa ake akan lamarin
amman addini bai boye mana komai ba
2026-09-19 21:42:14
2
Mubarak usman baba :
kaidai Allah wadanka
2026-09-19 18:29:10
0
HALIFA SA AD ASSALAFY :
Meye hukuncin rantar kudi a banki domin fara kasuwanci with interest?
meye hukuncin karbar kudi domin yin kasuwanci gurin wani idan zaka dawo dasu kakara wani abu. missali ka ari 100k ka maida 150k? one year
2026-09-19 17:31:56
0
sani Ibrahim :
munyafe fatawanka
2026-09-19 18:14:31
0
ib prof :
Allah taala ya saka maka da alkhairi Mal baffa, nayi niyyar sakawa Amma na fasa, SBD ita gaskiya da Zarar kaji ta to kadauka
2026-09-19 19:29:56
2
Umardever :
mudama bamu da kudin bare mudamu
2026-09-19 22:50:31
0
Abdul Rahman :
Masha Allah nafasa siya, Allah kasaremu da hanyan da badaidaiba mungode malam baffa hotoro Allah yaja zamani
2026-09-19 22:33:26
0
Mohammed Tom ali :
To kai malami ne
2026-09-19 23:00:48
0
A.A USUMAN :
gaskiya nafi gamsuwa da fatawar prof Bashir
2026-09-19 21:38:03
0
⚡VOICE_OF_SUNNAH⚡ :
TSARKI YATABBATA GA ALLAH ♥️🩵💙💖🌹💯🙏👌
2026-09-19 17:13:31
7
Mr_Bash :
Anfanin Ilimi aiki dashi
2026-09-19 19:15:45
4
ALIYU NASIR :
Allah ya saka da alkhairi sheikh
2026-09-19 14:33:26
4
MUSTAPHA ALHAJI ADAM :
Masha Allah naji dadin wannan bayani korai da gaske
2026-09-19 17:49:29
3
yaabbana :
Allah yasaka da alkhairi
2026-09-19 17:41:36
3
Mr_Bash :
Allah yabarmu daku MalamanMu nagaskiya
2026-09-19 19:15:59
3
Usman abdullahi :
alhamdulillah muma mun fasa saka wa 🤗🤗🤗
2026-09-19 16:25:32
2
fawaz :
Allah ya saka da alkhairi
2026-09-19 17:43:47
2
Bakura Mohammed81 :
mashalla
2026-09-19 15:32:51
1
Nasiru Abdulrahman :
Masha Allah
2026-09-19 17:13:50
1
To see more videos from user @masoyinsheikhbaffahotoro, please go to the Tikwm
homepage.