@usmanwakilin: 💜 Babban Nasara ga 10M Linkers! 🚀🌍 Alhamdulillah, tafiyar InterLink tana ci gaba da samun sababbin matakai. 🎉 Bikin 10 Million Linkers abin alfahari ne ga al’umma baki ɗaya. Mu ci gaba da kasancewa tare, mu tallafa wa juna, kuma mu bi sahihan bayanai daga majiyoyin hukuma. 🤝💜 10M Linkers — tafiyar tana ci gaba! 🚀 #InterLink #10MLinkers #ITL #ITLG