wannan basa mu'amala da riba. Kaje kaji karatun Dr Bashir Aliyu Umar. Kafin a ƙaddamar ankawo musu suyi review, sunduba sunga abunda baidace ba aciki suncire.
hakan ne yasa muma muka saka kuɗinmu
2026-09-19 16:06:32
2
abdullahi muhammad abbabe :
toh dangote na muamala da riba ne? idan eh pls a fahimtar dani