wlh ni ayanxu acikin Madrid babu wanda nake kallon bal dinshi nakejin dadi kamar vini Jr wlh yana sani farinciki sosai wlh kuma hargobe wlh Vamos hala vini💪💪
2026-09-20 13:59:31
15
nasir legend jr chaiyaman ✅ :
mucigaba da bashi uziri oga
2026-09-19 17:14:49
14
AUTAN MAMAN SHI :
wllhy mutum biyu ne matsalar Madrid mbappe da mourinho
2026-09-21 13:37:17
5
nasir legend jr chaiyaman ✅ :
wallahi hakane oga bama gani abinda vini Jr yayi muna
2026-09-19 17:13:30
4
Muhammad ibrahim :
give am chance vini jr for life Hala Madrid 😘
2026-09-20 07:13:17
2
UMAR 💝 SOBOBO 💝 MONEY 💝 :
gaskiya dayace yabar Madrid
2026-09-21 12:28:55
2
fahad sani~~me mai :
wlh inasun gayin nan
2026-09-20 07:25:34
1
MAKATI JR 10 :
No bikamata ba
2026-09-20 10:58:48
1
₳,฿,Ɏ Đ₳₦ ĐɄ฿₳ł 🇦🇪🇦🇪🇦🇪⛎ :
VINI JR NEVER GIVE UP
2026-09-20 10:49:32
1
Real dan Omar :
still me my best player in madrid
2026-09-21 17:11:57
1
real bash1235 :
gaskiya dai baikamataba yayi kokari sosai
2026-09-21 17:23:03
1
zubairusaeed799 :
Kai gaskiya yajin dadin wannan maganar good bro
2026-09-21 17:41:58
1
ammabua 💯🦋 :
Kwallo kasuwanci ce ba karaba yauwa
2026-09-21 13:59:37
1
Auwal Musa :
wannan gaskiyane bashi uzuri shine daidai
2026-09-20 08:26:36
1
clach of ahmed :
e
2026-09-22 06:40:39
1
Usamarata1 :
Duk mai son Vini yayimin like 🙏🙏🙏
2026-09-21 10:05:43
1
UZO :
Mufa madristas duk wanda zeyi dashi zamuyi
2026-09-20 01:28:36
1
umarbanje :
Ai wanda baison ball bane yake sukansa awai deform yai kuma zai iyadawowa but shi team din yakeso but mbappe kuwa ba team player bane
2026-09-22 15:39:35
1
Naziru Ibrahim :
777777
2026-09-19 22:33:07
1
khaleel_sillah :
Wannan gaskiya ne
2026-09-21 05:49:42
0
Sam Junior :
abin haushi ma shi mbappe din har yanzu babu wata ciya da yayiwa Madrid