@musaharuna3808:

musaharuna3808
musaharuna3808
Open In TikTok:
Region: BE
Saturday 19 September 2026 16:19:07 GMT
167820
8814
241
780

Music

Download

Comments

markazul.hadisissalafiya
MARKAZUL HADITHIS SALAFIYYA 😍 :
Alhamdulillāh, dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah ﷻ, wanda Ya yi mini ni’ima mafi girma ta shiryar da ni zuwa ga Sunnah, Ya sanya ni cikin Ahlus-Sunnah, kuma Ya azurta ni da son tafarkin Salafiyyah. Ba don cancantata ba, ba don ƙarfina ko ilimina ba; sai don falala da rahamarSa. Ya Allah, ka tabbatar da ni a kan Alƙur’ani da Sunnah bisa fahimtar Salafus-Sāliḥ, Ka tsare ni daga karkacewa, Ka ƙara mini ilimi, ikhlasi da tawali’u. اللّهُمّلَكَالْحَمْدُعَلَى نِعْمَةِ الْهُدَى، فَثَبِّتْنِي عَلَيْهَا حَتّى أَلْقَاكَ.
2026-09-20 12:11:50
29
zainabdankoleee
zainabdankoleee :
Allah mungode maka da kayimu musulmai 🙏
2026-09-19 23:29:37
33
bineee25
@binee25 :
girma ya fadi
2026-09-19 22:13:00
10
mrsteddy28
Mrs teddy :
Allah sarki Dan Allah ka sauke babanane fa 🙏🥹
2026-09-19 22:43:50
5
abbandady40
Abban Dady :
Allah sarki Baba jagoran tafiyarsu Yana raye kennan Allah ya Albarkaci rayuwa sa
2026-09-19 21:12:13
5
nagoree1
Nãğōřī_ăpplẽ_lĩńķ🦅💫 :
Ga wahala dai ga zubar da mutunci 📌
2026-09-20 08:57:36
9
usmannafiu816
usmannafiu816 :
Sunnah sakkkk
2026-09-20 19:08:50
6
yareemadaweesu
YareemaDaweesu :
sunah sak bidia sam insha allahu
2026-09-20 18:37:04
6
adammuhammadbashe
Adam Muhammad Basheer :
Don Allah kuce min Ai ne
2026-09-20 09:54:14
0
b.b.y_tech
B. B. Y. :
Gaskia Tsufa Yayi Gardama Anan. Wllh Shuhu ya Cutar Daku.
2026-09-20 10:27:17
6
abubakarimuhamm15
mashi001 :
Allah ina kara godiya a gareka da kayimu ahalussunna
2026-09-20 07:18:41
7
abubakarisah236
abubakarisah236 :
yanbariki
2026-09-19 21:23:22
6
itzhawweey
Yar goggo🥰❤️ :
Bbu girmah wlh se jiki 🥺
2026-09-19 21:31:32
5
fanasra
Fanasra :
Allah sarki baban Wasu
2026-09-20 11:07:47
2
mrdnata11
Aliyu muhammad nasidi :
Allah ya yafema baba
2026-09-19 22:13:53
5
mamanshukuraaa
Aishaa🌺 :
ikon Allah🤔 Allah Ka tabbatar damu akan tafarki madaidaici
2026-09-20 23:46:41
1
habi26970
habib usman :
allah ya baku lfy
2026-09-19 23:09:22
2
bmalik1018
B,malik :
wai waye shehu ne?
2026-09-20 08:53:41
2
usmarn70
𝖚𝖘𝖒𝖆𝖗𝖓70 :
ga rawa kuma ga lada 💃🏻🕺🏻
2026-09-19 21:52:19
6
ciesseyboy
King 👑ciessey back up :
girma yayi gardama 😁😁😁
2026-09-19 23:27:21
3
morha111
duskudo :
wayyo babaa😅
2026-09-19 19:15:13
7
user1209615028344
Abbas furniture Appo restlemen :
Allah yasakugane
2026-09-20 07:32:12
1
naila_aleeyu
Aliyu Naila Bunza :
Allah nagode ma da kasa bana w a nnan hanyar
2026-09-21 00:45:00
2
armad3187
Amad :
Subahanallah 😥😥😥💔
2026-09-20 08:48:35
1
dan_bala_kt
Dan_Bala_kt🇳🇬🇹🇬 :
ALHAMDULILLAH 🙏
2026-09-19 21:46:07
1
To see more videos from user @musaharuna3808, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About