@halkatv0: idan kaje gidan yahaya jingri kace na governor ne #onthisday #onthisday #foryou

Halkahtv
Halkahtv
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 19 September 2026 17:26:16 GMT
59099
4335
160
500

Music

Download

Comments

saleemyusufmuhammadsambo
Saleem Yusuf Muhammad Sambo :
Allah Ya Karama Malam Lafiya Amma Dai Wannan Hassada Ce Akaramakallahu
2026-09-19 23:09:24
20
solosmart4
user4448750667280 :
I just laughed this early morning 🌄 thank you sha 🤣🤣🤣🤣
2026-09-23 06:01:37
0
presidentialinteriordeco
presidentialinteriordeco :
Wlh ni dan Unguwar sune amma Wlh cikin girmamawa karya ne, Wlh duk gidan malam ba police sai dai first aid jibwis
2026-09-20 09:08:46
20
ahmadsufiyanu
Sufiyanu Ahmad :
Muna tare da malam har Aljannah😁
2026-09-19 20:13:10
6
aliyu.abdullahi072
aliyu abdullahi :
Gsky Kai baka da adalci wlh
2026-09-19 22:49:01
5
user4846230201611
umar yunusa :
bba kaji tsoro allah
2026-09-20 05:34:38
4
user7469122706741
sulaimanbello :
wllh zaije wurin allah, kuma kubar cemai malami please
2026-09-21 20:08:51
2
autandc0014
AUTAN DC 🤍🦅 :
Ubangiji ALLAH Yajikan SHEIKH IMAAM DR IDRIS ABDUL AZIZ DUTSEN TANSHI RAHIMAHULLAH 💔😭😭
2026-09-21 21:57:07
1
iliyasu.rabiu77
ILIYASU RABIU :
Munatare da malam yahaya jingir
2026-09-19 19:40:29
6
hajj.babakarami984
Hajj. Babakarami :
Allah ya ƙara wa Sheikh Sani Yahaya Jingir ɗaukaka duniya da lahira Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
2026-09-22 16:53:42
1
faruqumar79
Faruq :
Kana nufin kar malam yaji dadi kenan😁
2026-09-19 20:15:46
5
jamilsunnahdadinkowa
jamilsunnahdadink :
000
2026-09-20 04:48:17
3
dantata556
user4066005417580 :
wlh sun fara fitowa suna fadan abin da yake ransu Allah ya rabamu da hassada
2026-09-20 10:44:20
3
mijinyawa88
user93395027668120 :
Muslim Muslim aduniya Muslim Muslim a lahira in sha Allah
2026-09-20 09:01:08
4
yaakhy0
Abubakaryaakhy2 :
Hassadar ta fito fili🙄 Allah ya karawa Sheikh jingir mahassada
2026-09-20 07:16:07
3
ibnkhamisyusuf
@tigancy damcy :
gaskiya mu a jos muke wannan maganar akwai gyara akan ta wlh
2026-09-19 22:41:14
4
sagir27th
SAGIR :
mu bama tare da yahya jingir
2026-09-20 15:51:47
2
mahdi_national00
Mahdi National :
sheikh Jingir Ajiyan Allah
2026-09-19 23:00:53
3
dinikatanga
Dini katanga Emirate :
allah ubangiji yasa sukama jingir dimma
2026-09-20 05:52:05
1
maxayaya01
Sadiq Maxäyáyá :
Hahaha sai Baba
2026-09-20 09:14:17
1
abusauban123
Yaksimam :
Wallahi Karya Yakeyi
2026-09-19 19:03:05
2
abdurrahman.umar75
Abdurrahman Umar :
malam bakasan shi ba.
2026-09-19 22:32:36
1
sahayyabbobo30
sahayyabbobo30 :
Gaskiya jingir son zuciya ne Mallam bai taba zama na cefane yamai wahala bah son zuciya ne kawai İrin nashi
2026-09-19 22:31:05
2
mubarak.atiku6
Mubarak atiku :
malam ya fika son talakawa
2026-09-19 20:03:44
0
ibb37523
dan kumo akko akk :
watarana zai gane
2026-09-23 02:03:36
0
To see more videos from user @halkatv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About