@solararena: Current ko Voltage? Wa ke da Alhakin Shocking? #solar #solarenergy #solarinstallation #solarpower #solarsystem

solararena
solararena
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 19 September 2026 17:54:36 GMT
34952
2823
64
31

Music

Download

Comments

elsadiqbiu
EL SADIQ SAEED BIU✅ :
Ko shekara goma zanyi anan bazan fahimta bah fah
2026-09-19 21:57:35
6
sanimusa859narralsolar23
S.A.A. SOLAR NIG LTD solution :
voltage ne yake ja ba current ba idan da zakayi parallel na panels 10me 250w bazai jaba Amma idan ka yi series na guda 8ko6 ma kadai ya Isa ya jaka
2026-09-19 20:24:42
4
user1059485771930
halifa ishaq kazaure :
abune guda 2 kamar Kashi da tusa tare suke Amma voltage ne ko current Mai yawa in duba Dan karamin battery da bai wuce 20 amp Amma dashi ake sa security na bango 11kv
2026-11-02 13:04:08
3
naseeeeyr
Naseeeyr nass :
Da haka ake yimana da yaran da mukafiji da yanzu munci gaba
2026-09-20 07:05:18
6
sadiqibrahim568
Sadiq square.🥰 :
current ne yake ja amma ta dalilin voltage.
2026-09-19 23:04:32
6
mukhtar3661
Mk :
Tayaya zan iya converting Watts zuwa voltage
2026-09-20 12:23:01
2
maleek_banks0
maleek_banks0 :
Idan wutar nefa batada karfi low current ne ko low voltage
2026-09-20 16:05:46
0
nafiuamadugu
Nafiu a madugu :
current ne sabbene namu
2026-11-03 18:09:46
1
user3915560095444
Nasiru Sulaiman Dakata :
wallahi ni bansan me ake nufi da current ba ko voltage sai yanzu
2026-09-20 07:12:47
3
naafs6
Naafs :
current ne yake Jan mutum
2026-09-20 14:48:11
0
shuaibusaminu
Shuaibu Saminu :
shin ana iya samun current ba tare da an samu voltage ba??
2026-09-21 10:59:13
0
farouqngbackup002
farouqng backup :
current
2026-09-19 22:03:24
3
jarmawux
Shamsuddeen Sadiq :
Voltage ne Jan mutum
2026-09-20 02:41:54
1
irowudil
Ibrahim Hassan :
current ne yake ja, karfin jansa kuma ya dogara ga karfin voltage
2026-09-19 22:01:27
1
yusufmohammeb
yusufmohammeb :
Allah ya daukakaku
2026-09-28 20:31:21
1
usmangarba888
U S solar and E :
current ne oga
2026-09-19 19:55:33
1
kamal.hassan515
Kamal Hassan :
Masha Allah
2026-09-20 00:56:47
2
gamen.ontop
GARMENT ONTOP :
current
2026-09-22 17:23:43
1
buharira0
user3716609544834 :
Cr
2026-11-02 21:39:22
0
leemanjr0
SADEES ANCHAU :
Voltage neh keh Jan mutum
2026-11-01 20:43:11
0
mamoudaissaka4
MAMOUDA DOGO GIUDIGUIR :
wai akan me ake magana ne???
2026-10-30 14:34:06
0
malamijunju.com
where are you :
na am
2026-10-30 08:23:08
0
sudanz72
shuaibu usman :
voltage ne🤣
2026-10-30 07:26:05
0
ramatuabubakar497
sabeer :
Ohm's law. V&I, V=IR.... kayi musu bayin resistance please. sai su gane flow na current
2026-10-29 11:21:45
0
gratefulone20
GratefulOne :
Allah ya qara emani da basira... Yayi wa iyaye da rayuwa Albarka. Wanan bayani ya yi kyau.
2026-09-20 10:44:13
0
To see more videos from user @solararena, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About