Shi duk wani film na yaran nn dole se anta taba juna ne 🤔
2026-09-19 22:26:09
28
teemarh 🦋❤️ 2026 :
Ina bada tarbiya a comment section 😂
2026-09-19 23:39:39
12
Ankarh couture 🧵 :
Tooooo🥺
2026-09-20 19:50:38
0
Aminatou Adam 🫶 :
irin after dress dina 😂
2026-09-19 22:09:03
8
Golden crunch samosa :
Ikon Allah sai wani kwanta masa takeyi toh Allah ya kyauta
2026-09-20 17:26:11
5
HYDAR FASHION :
Kace dai za amaikaita ta irin film din Abadan kenan suma za adakatar dasu kenan bayan film yafuta
2026-09-19 21:20:44
11
Gamawa tuta🇧🇪🇧🇪 :
He's such an amazing and intelligent actor I think I like him but I don't know his name😊💚
2026-09-20 15:43:34
4
Fatima Adamu Bulama :
ita wannan da capacity ta shigo kenan
2026-09-20 11:28:10
2
real_aslamy :
Ku haka kuke abun naku 🥺
2026-09-20 16:03:13
2
Jeeeddss❤️ :
Gaskiya idan nayi film matsala zaa samu😂dan na dinga shiga soyayya ina fita kenan
2026-09-20 10:05:20
1
Mar atusalliha 🤍🔐 :
Au film ne[Innocent]
2026-09-20 00:11:16
0
Laces In Lagos :
Ayi Mun Tagging Hukuman Film😂
2026-09-19 23:01:42
7
ummi :
gaskiya asa amal zaifi dadi
2026-09-21 08:33:43
1
Yasmin Yasmin 🥰🌹 :
ku kuma haka tsarin film din kanfanin ku yake dole sai anye tabe tabe
2026-09-20 09:12:20
5
Diamond teema :
allah yasa matar kace
2026-09-20 07:01:13
2
Aisha Sale :
waiku rr dinnan duk film saikin bada damar tabayyane Anya al, amarikunnan akwai gyara acikinsa
2026-09-19 23:51:41
1
With love, Hauwa 🩵 :
Abadan was really good and we all loved it, right? Honestly, I don’t think it needs a part two. If they want to create something new, it should just be a separate story
2026-09-20 00:50:15
3
Ben Uthman :
Lallai 😳 Director kabasu dama kawai😁
2026-09-19 21:19:33
3
To see more videos from user @rrproduction2026, please go to the Tikwm
homepage.