nifa shiyasa ba ruwana da kayan Dan kowa bansan raini
2026-09-22 15:43:24
5
Nura s kidebe :
Bazan iya yiwa namace haka ba koda tace bata sona kuma
2026-09-20 19:29:22
6
ummulkursum04 :
ni shiyassa ban gane wani yasemin waya abari inse abita iya kudina iya shagalina
2026-09-21 15:09:15
5
amapson guy :
kai namiji abin yayi maka kyeu pa wllhi 😄😁
2026-09-19 20:58:35
8
Babanhajiya17 Babanummi17 :
kungiya na alfahari da kai bro
2026-09-20 16:16:34
5
Dan_zahara :
kai mutumina babu mutunci
2026-09-19 21:31:48
6
AU Touch :
Akwai wani kawuna wlh komai shikewa yarinyar har skull y sata y kai gaisuwa tace bata sonsa akace duk abnd tasan shi yasiyamata inji yayunta tabashi abunsa aka karbo waya kaya d sabon atamfa dama ba’a dinka aka kawomin nace masa y mayar mata ai yafi karfin hk wlh wani abokinsa yace allah y mki albarka nima hk nace y mayar mata hk kuwa akayi nabada aka mayar mata wayan cema ba’a mayar b sbd ana kawo masa yaje y saidata🙏idan anfi karfin abu to a yadda anfi karfinsa
2026-09-20 18:14:17
4
Yasir Salim :
dan amana nagaisheka
2026-09-21 22:04:40
0
husnah💖 :
Kai wannan Abun ya tinamin shekara goma Sha Tara kenan nayi saurayi yabani karamar waya da maman sa taji zanyi aure sai tazo da kanta tace Abashi wayarsa da Dari biyar din da yabani 😂😂😂😂sai yanzu abun yake bani dariya
2026-09-22 19:54:51
4
Alkhamees ishaq :
yayi dai dai wanda ya yadda yamin like
2026-09-22 16:25:37
4
hauweey haysam ❤️🦋💯 :
kayan haushi
2026-09-22 19:41:51
0
YOUNG IBRAHIM :
nagode nawa kayidaidai
2026-09-21 14:21:48
1
To see more videos from user @faheed.salisu.66, please go to the Tikwm
homepage.