hakan ya fara nuna kamar matan kannywood sunfi mazan basira haka akeso a dinga zuwa da sabin abubuwa
keep going sis 🔥🔥🔥🔥
a wannan satin munada Film din kallo sosai dake da amal kun sallame mu najima ban kalli Hausa Film ba amma yanzu dole zan kalla dan anyi abun kallo 🔥🔥🔥🔥
2026-09-20 07:47:05
8
Dan autan direbobi :
meye sunan wannan film din
2026-09-20 05:12:17
5
Musa Nagoma :
ga dukkan alamu wannan ba production din kannywood ba ne, ga cameara ga color grading perfect
2026-09-20 10:01:49
6
Current GOVaffairs :
Princess had been working on the low , 🤩💥❤️
2026-09-19 23:07:58
11
maryam nasir :
dijama dijama dijama dijama ×2 kowa da uzzurinsa rabbi kebamu kariya Masha Allah jira yakare Allah yakaimu lokacin lfy
2026-09-19 20:55:28
8
@chapau :
Dijama 🥰🥰
2026-09-19 21:39:40
10
To see more videos from user @princess_mufeedah, please go to the Tikwm
homepage.