Wallahi malam sai dai kayi hakuri, ni dai nawa Gaskia ne😂😂😂 Indai aka samu matsala Toh babu bacci, kuma babu cin abinci 😥
2026-09-20 18:55:34
3
Vyb£r🀄️ :
We go just dey lie lie give eqch other😹
2026-09-20 15:12:12
0
Mohamed :
But the feelings is real malam
2026-09-20 11:30:54
10
🦅REAL💫ISA G.Y.K🦋🕊 :
a gaskiya mlm idan har ba aya ko hadisi muna da magana
2026-09-20 16:22:04
6
Hamza Dan yaya :
Good job bro
2026-09-20 14:16:58
0
Fřňd Ňãķõŵà :
Gaskiyane
2026-09-20 20:58:38
1
taher housseini :
idan har ba ayace ba inada ja
2026-09-20 13:01:22
1
FAHAN COLLECTIONS & FAHAN.T. M :
Ayi hakuri da abun dazance😭😭😭 wallahi Banayin son karya, so nake da rayuwata da ruhina. Akan so Sai danayi kwanaki banacin abinci kuma akan son da masu sona sukayi har daya tashi kashe daya yayi
2026-09-20 20:39:18
1
Jazzy :
wallahi malam akwai na gaskiya duk abunda na fada hk har cikin raina nake jinsa
2026-09-20 16:40:59
3
Auta babyn mama❤️ :
Wllh malam na yarda yanxu
2026-09-20 13:13:57
2
Hamisu Muhammed :
wllh gsky ne
2026-09-20 18:25:25
1
Humry’s collection🥰 :
Wlh😭
2026-09-20 16:43:00
1
Abalack abalcak :
Gaskiya ne malam 😍🙏
2026-09-20 07:40:00
2
KING AMEER FX📊 :
2026-09-19 21:44:51
1
NAKOWA :
One love ❤️❤️❤️
2026-09-19 21:08:06
1
kawu mohammed sani :
soyayya abin alajabi
2026-09-20 20:48:43
0
مروه💫 نيجر❤️✨🤍 :
wlh kuwa 😳😂😂🤣
2026-09-20 19:45:58
0
ila.. idrissa :
😢😢😢
2026-09-20 07:47:22
1
Giv GOD Time 🙏❤️ :
Mallam Kenan 😝
2026-09-20 19:23:36
0
maigadan zinari :
malam Amma dai Allah betabasama son wata bane a ranka ko?
2026-09-20 19:34:09
0
Aminu Dan Kano Sheshe :
A gaida soyayya kamfanin asara 🤦
2026-09-20 19:40:39
0
user9754724939849 Roi détrônée :
wanna hakkun ne malan Allah dai ya biya.
2026-09-20 19:37:45
0
siraji☠️☠️lajo🗣🗣 :
wlh gaskiya ne
2026-09-20 20:33:09
0
princess hairat😍🥰❤ :
wallah malam ni dai nawa gaskiya ne ina son wani har yanxu yaki fita a zuciyana kuma ya dena nemana amma wlhi har yanxu ina sonshi na rasa meyasa😭😭
2026-09-20 19:34:34
0
Dan Anty Ibrahim :
gaskiya ne malam 😹😹😹
2026-09-20 19:46:05
0
To see more videos from user @king_of_lyricx, please go to the Tikwm
homepage.