😥 Rabbana hablana min azwajina wa zurriyyatina qurrati ayunin waj’alna lil muttaqina imama rabbi habli min ladunka zurriyyatan dayyiba innaka sami’uddu’a 🙏🏻🙏🏻🙏🏻wannanma sun sauka a layi 🤔🤔
2026-09-21 19:04:49
10
Æbdul Ɗãñ Tållækä Møŕal :
Dan Allah iyaye Idan za a jima.i Abar mantawa da addu,a
2026-09-21 14:14:08
5
Bilkeesu_muhammad :
harda rashin duka
2026-09-23 22:11:38
3
MHD MÖMÖ :
dans daoudou
2026-10-06 22:39:38
1
OUM FADEEL COLLECTION :
Wasu fa rashin abinchi d rashin kula ke sa su kama Wani hanya. Iyaye Dan Allah ku dinga haefan abnd xamu iya riqe wa🥺 Ma tabbata iyayenku ba haka suka so ba 🥺Allah y shirya mana zuria naki daya
2026-10-02 05:18:38
2
Mrs ms :
wlh yaran nan tausayi yake bani banasan inga yaro karami Yana irin wannan rayuwan allah ubangiji ya shiryamun Kai alfarman manzon allah