@adam_na_annabi: Ya Manzon Allah ﷺ, tauraron shiriya, Kai ne furen rahama ga dukkan talikai. Allah Ya zaɓe ka, Ya ɗaukaka darajarka, Sunanka ya zama haske cikin zukatan masoya. @abbanhajiya @Malam Ibrahim Mai Ashafa TV @ahmadayisalati @jikan malan kabara #maiashafa #kano #arewa__tiktok #viral #fyppppppppppppppppppppppp
Hhhhh kame kame 😂😂😂 kawai ka fassara yadda allah ya saukar kafi allah sanin yakamata ne Allah ya tsaremu da son zuciya ameen
2026-09-21 06:36:04
29
abba ktg hja :
Allah ya Kara mana son annabi
2026-09-20 05:58:24
117
Abdulmalik Tameem :
In bamu so Annabi ﷺ ba wa zamu so !?
In bamu girmama Annabi ﷺ ba wa zamu girmama.
In bamu yabi Annabi ﷺ ba wa zamu yaba !?
Annabi ﷺ muke so, shi muke girma ma wa, shi muke yaba, kuma duk yadda muka ƙure a girma ma shi gani muke bamu yi komai ba, don girman sa da matsayin sa baida iyaka ﷺ.
2026-09-20 15:24:18
72
M_Y_C TEXTILE :
gaske Allah ya qara son annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 💕 ♥️❤️
2026-09-20 08:15:04
43
Ahmed Yakubu Rajab :
Muntuba wallahi
2026-09-20 05:02:44
17
NANZIR_DAN_HADJYA🔹227 :
SALLALLAHOU ALAIHI WASALLAM 🥰
2026-09-20 10:23:11
9
Ismail Shuaibu :
Muhammad rasulilla sallallahu alehi wasallam dadina
2026-10-04 18:34:45
7
Mansir seames :
allah ya barmu da son annabi
2026-09-26 14:53:00
6
mubaraksabdulla77 :
sallallahu ta ala alaihi wasallam
2026-10-01 15:16:56
6
Engr Sadiq Muhammad kirawa :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-09-20 04:46:23
16
AliyuBabina 💓 :
Sallallahu Alaihi wa Salam ❤️❤️❤️
2026-09-22 19:36:36
6
Sanusi Kabiru :
salallahu alaihi wasallam
2026-09-27 19:39:00
5
babangida hussaini bajoga :
s a w
2026-09-20 06:03:33
9
halifa boy :
SAW
2026-09-20 08:50:00
6
Al'amin Muhammad :
sallallahu alaihi wasallam
2026-09-27 20:05:37
6
leader :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-09-20 08:34:46
6
user5511685553083 :
s, a, w
2026-09-24 21:40:39
5
jamilujbs :
saw
2026-09-20 03:04:58
11
Usman handsome :
saw
2026-09-20 07:06:40
6
Yusufa Ibrahim Ali :
Allah Kara wa annabi daraja
2026-09-24 21:31:22
14
Aminu Kompany :
S A W trillions times 💚💚💚
2026-09-20 09:00:45
16
It'z Isa musa daya :
sallallahu Alaihi wasallam
Allah ya karama na son annabi Muhammad sallallahu Alaihi wasallam