in crypto you can buy coin with price 0.00001532 after 3yrs it could be 2usd
2026-09-20 08:38:52
1
Bin Abdullah :
hmmm
company ma yana karyewa ai
2026-09-20 07:38:27
2
ABBANE :
Malam Crypto and stock market fa duka is unstoppable don haka in kanada ilimin su to kowanne halak ne
2026-09-20 08:51:02
0
alh qauye fx 📊 :
wllhi bazamuyi ba
2026-09-20 09:30:51
0
M.Jay The Trader :
Mallam wlhi sai munyi crypto
2026-09-20 07:22:23
2
It's HABIBU SAIDU :
malam lallae bakafahimci crypto ba
2026-09-20 09:20:44
0
SADOOR :
malam matsalar stock market din malamai sunce tunda company sunaci bashin banks akwai riba aciki shima haramin ne wasu malaman sukace idan kuma zakayi stock na companies na waje a ckin exchangers akwai margin shima kuma CFD ne
2026-09-20 08:52:42
0
habibuharunakofa :
Malam dan Allah zan iya sauye na dangote a monie point
2026-09-20 07:49:26
0
JsquareFx📊 :
wlhy abinda yàke chutarda yan arewa kenam sai atachewa kada muyi abu sae lokachi yaqure sàe kuma kuzo kuna chewa yakamata matasa ashiga bayan yan kudanchin qasar sunyi nisa
2026-09-20 08:26:33
0
FXabba :
malan crypto ciwon ajali ne idan yakama ka sai kayi mu yariga yakamamu kuma babu juya baya
2026-09-20 09:18:23
0
ismail Danjibgane :
❤️❤️❤️
2026-09-20 07:20:38
0
To see more videos from user @profadammabubakar, please go to the Tikwm
homepage.