Dan allah kitamakeni ni kurajen gaba yake damuna idan ya mutu sai ya dawo Dan darajan ma aiki kitaimakamin
2026-09-20 11:26:35
7
teemah💜♥️ :
dan Allah yasunan ganyen da hausa
2026-09-20 11:59:32
6
official Aishahumaira :
masha allah yau na dafa nawa zan fara sha insha allah zanzo na bada feedback
2026-09-21 13:50:26
2
xeenar alkasim :
Dan Allah Dan annabi aunty zainab karki share kiji matsalata Dan Allah cikin fama nake da daukewar sha awa sena fara magani to cen cikin gabana senaji yafaramin ciwo Dana dage da magani gida da asibity seyaci gaba
2026-09-20 17:17:56
4
user2142528569912 :
kitaimaka mun da maganin Zaki da zansha kafin na haihu yanzu inada ciki wata takwas
2026-09-20 18:40:25
2
Khadeeja Ibrahim :
anty dan allah in muna jima,i innaji zafi dan allah meyakamata nayi amfani dashi allah yasaka da alkairi yajikin mahaifah
2026-11-06 22:17:59
0
zainab ummaru :
fls dan allah me akacema santilif danagakinyimagana akan maganen sanyi nima sheyakedamuna feyedashekara 10 inatafama
2026-09-22 09:52:13
3
Sahura Usman Usman :
maganin baasha na ana a sunan ganyanko
2026-10-22 10:48:34
2
munira henna :
aslm aunty zee ykk yakokari inamiki fatan alkairi 🙏 Dan girman allah kitaimakamin inacikin damuwa wlh sosai wani sanyine sosai yakamani gamasifan kaikayi gawani irinwari wani farin abu Kuma dunkulaile nikejin dukyataremin gaba Dan allah kitaimakamin wlh ina cikin damuwa Kuma bantaba haihuwaba😭😭
2026-09-21 18:53:18
5
Matar oga :
Ace scent leave nada anfani yau fa na tsaya na 1k na kyeutar ban san anfanin sa ba ikon Allah
2026-10-19 22:32:08
2
sali-luv :
Aunty Zainab muna godiya Allah ya jiqan iyayen ki ya amsa miki dukkan addu'o'in ki na alkhairi 🤲, don Allah za'a iya sa kananfari aciki?
2026-09-23 17:33:47
3
user107193260623 :
@dan Allah Dan girman Allah kitaimakamin da maganin qayqayin jiki da sira kamar sauro ya cijeka wllh anuty banasamun bacci sosae saboda sirar danake
2026-09-20 12:04:31
2
Aisha Kabir al'hassan :
dan Allah me ciki zata iya sha
2026-11-10 06:29:09
0
yar'adua91 :
Allah yabada alkhairi
2026-09-20 14:33:53
2
Mrs AGASHE🥰🥰 :
Aslm Dr Dan Allah Nayi Alluran Wata uku siyana saudaya kuma yanzu ya kai shekara biyu dayi kuma Ina Alada Ina Ovulation Amman haryanzu banida ciki ko Akwai wani matsala 🥺🥺🥺
2026-09-21 18:43:55
1
mummy Ilham 1996 :
assalamualaikum Dan Allah masu shayarwa zasu iya yi
2026-09-20 11:10:43
0
Khairat :
Aunty zee Dan Allah kibarmu munayin saving
2026-09-21 07:44:58
1
Fatima Musa :
amen
2026-09-23 18:33:07
0
maman ikram :
aslm alkm anty zainab dan Allah atemakamana da maganin tumbi
2026-11-07 22:39:00
0
zulaihat Ibrahim ❤️🩹🫂💞💞💐 :
Masha allah
2026-11-04 00:43:20
0
Amshat :
Allah ya biyaki aunty zainab
2026-10-30 09:45:46
0
user4687177804585 :
1
2026-10-28 10:24:59
0
leemat 💕 :
dan Allah aunty zee magane pid
2026-11-10 14:59:23
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm
homepage.