@voice_of_bazawara: Market Outreach: This is a vegetable market were women come out early morning to buy in wholesale and then return home to sell in their various communities. These money might be too small to alot of us but its not the same for everyone but out there. Check next post for more beneficiaries. This is a sponsored outreach by an Anonymous sister. #fyp #foryou #foryoupage #fypシ

Voice_of_bazawara
Voice_of_bazawara
Open In TikTok:
Region: IT
Sunday 20 September 2026 10:39:31 GMT
47739
5920
238
274

Music

Download

Comments

smartkid_armani2
Smartkid Armani :
Lots of people really need that help cos the economy is really bad ! Thank you so much
2026-09-23 12:56:54
0
user4481953945814
Ahmad Tijjani :
wallahi wannan abunda kukeyi Yana sani kuka sosai inama ninake dawannan damar Allah ya sakamuku da alkairi
2026-09-21 14:44:57
1
dalhat__sadeeq
The Quiet Builder✨️ :
Ubangiji Allah ya saka maki da gidan Aljannah you are my role model
2026-09-20 10:50:38
25
ibrahimmuazzam077
𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌 𝐌𝐔'𝐀𝐙𝐙𝐀𝐌 :
Allah y saka muku da Alkhairi yadda kuke farantawa Al'umma
2026-09-20 13:06:48
15
bukar512
bukar512 :
allah is great
2026-09-21 17:24:46
0
mrbangis64
Umar sanda :
Duk lokacin danake so, nayi hawaye Kuma nayi kuka, to direct page din wannan baiwar allahn nake zuwa nasha kukana na more abuna. domin wannan zakkar dakuma taimakon kunayinsa a muhallinsa ne wlh. allah ubangiji yasaka muku da mafificin saka mako.
2026-09-20 16:39:34
5
mrsjikanyarikitchen
Mrs,Jikan Yari Kitchen&Graphic :
du danaga post ɗinki sai nayi kuka🥹🥹🥹ya ALLAH ubangijin sarkin sammai da qassai yabani abunda xan temakawa marassa shi dun Muhammadu Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasalam 😭😭😭
2026-09-20 11:41:28
8
naseeryusif2
Naseer Yusuf :
Allah Ya saka miki da alheri bisa irin wannan taimako da kike yi wa Ummai da mabukata. 🤲❤️Allah Ya ƙara miki arziki da lafiya, Ya biya miki dukkan bukatunki. Allah Ya jiƙan iyayenki, Ya ƙara wa mahaifinki da mahaifiyarki lafiya da tsawon rai mai albarka. 🤲 Allah Ya raba ki da talauci, damuwa da duk wani sharri, Ya kuma sanya duk abin da kike yi ya zama sadaka mai gudana gare ki. Ameen Ya Rabbal Alamin. 🤲❤️
2026-09-22 23:34:22
1
farouq.a.shehu
farouqAshehu :
I pray for miracles 🙏
2026-09-21 11:27:50
1
momi.nice
Maryamarh❤️ :
wanga maison yima dangi alheri ce
2026-09-22 18:43:33
1
oyusuf11
yusuf11 :
Allah yabiya da mafificin alkhairi duniya da lahira🥲🥲🥲
2026-09-20 11:30:20
5
huzaifakabirismai
huzaifakabirismai :
indai kanaso kaga yar aljannah wllhi wannan baiwar Allah ce Allah yasaka miki da alkairi muma Allah yabamu iKon taimakawa😭😭😭
2026-09-20 15:37:30
4
makwalsayyara00
MAKWAL SAYYARA :
Allah y saka miki d alkairi y kai gidan aljanna
2026-09-21 17:03:31
1
faisal_pato10
FaisalPato🔟🇳🇬🇶🇦 :
Allah Yasaka miki da gidan Aljanna Wlh duk lokacin da naci karo da video ki sai Nayi Hawaye 😭😭
2026-09-21 15:41:36
3
dan_kumo
dan_kumo :
Allah yasa kigama d duniya Lpy 🙏
2026-09-21 19:11:44
1
ibrahim.safiyanu39
Ibrahim Safiyanu :
yadda kike faran tawa mutane allah ya faran ta miki
2026-09-20 11:50:50
2
chuchwuu2
@Poppin Billie🪷 :
Allah sarki yawanci iyayen marayune
2026-09-20 12:56:05
2
aliakuyahaya
Ali Aku Yahaya :
Allah ya maki Albarka yar uwa
2026-09-20 14:11:09
1
eysher1010
Eysher1010 :
See me crying 🥺🥺🥺🥺🥺Allah y saka muku d Alkhairi 🥰
2026-09-20 11:57:26
6
maryamamiru1
maryamamiru1 :
Dan Allah kizo sokoto wlh akwai mabukata sosae 🥺🥺🥺
2026-09-20 23:02:31
2
ibrahimaliyu1191
Ibrahim Aliyu :
Allah sarki rayuwa Allah y Kara rufa mana asiri duniya da lahira
2026-09-21 16:04:41
1
shirleylambo
Shirley Lambo 🥰 :
may God replenish where ever this is coming from 🙏
2026-09-21 05:22:15
1
abubakarabdulkare24
abubakarabdulkare24 :
yadda kike faran tawa mutane allah ya faran ta miki
2026-09-20 12:43:17
2
ibrahimghali77
💞💕IBRAHIMGHALI77💚⚖️💘 :
Allah kayimuna arxikinda babu talauci
2026-09-20 21:42:17
1
ibrahim.salisu236
Ibrahim Salisu :
gaskiya kina burgeni wlh kamar nayi kuka wlh in Sha allah sainayi irin wannan sadakar
2026-09-21 23:01:06
1
To see more videos from user @voice_of_bazawara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About