@ali_mustapha_bukar: Hukuncin Zama da miji mai Neman Mata ?? #dr_abdallah_gadon_kaya #engr_abdullahi_adamu_musa #ali_mustapha_bukar #AmsoshinTambayoyi #IslamicTikTok

Ali mustapha
Ali mustapha
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 September 2026 11:50:19 GMT
47640
4665
202
386

Music

Download

Comments

rukayya.askira.mu
Rukayya Askira Mustapha :
yawan cin mazan yanzu aikin su kenan
2026-09-20 15:06:44
40
fmcollection5492
OUM FADEEL COLLECTION :
Ina Dinka irin wanan Rigan na jikin mallam na manya d yara
2026-09-20 15:52:25
17
mmnfauzan
ummufauzan :
Ameen hmmm
2026-09-21 10:05:27
0
maryammusa067
Mummyn Ammar perfume & more :
Ai Yanzu malam yawancin mazan Yanzu Sede kahakura da aurensu Amman mu mata munaganin ikon Allah
2026-09-21 12:15:15
8
tastingandtrusting
Nanah Khadija ❤️ :
Wlh mazan yanzu duk haka suke kuma har alfahari suke da Haka kuma ni Akwai wanda nasani wlh har alfahari yake dahakan kuma wai ahaka yake bani shawara wai na aure namiji baruwana da rayuwarsa shida allah nace Tom Ngd da shawara
2026-09-21 08:55:09
3
muazuaish6gmai.com
mubeena27 :
malma wlh wani na mijn harda matan aure suke nama
2026-09-21 01:53:01
8
sulhahoney
ummisultan :
Dan Allah someone should help me with mall number
2026-09-20 17:17:32
1
matardr1
Mrs talba :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭😭😭😭ya Allah karka mana jarabawa da mazinatan maxa kiyita addoua Allah ya shiryeshi
2026-09-20 14:45:51
22
hyb352
HYB kitchen utensils and more :
Allah yasa mudace
2026-09-20 14:56:59
1
aesh.love
eeshat 💕💕 :
🥺ya rabby
2026-09-20 16:44:36
1
hiswife3060
M&A SKIN CARE3060 :
Allah kabamu mafita
2026-09-21 03:28:57
7
aswad310
Hajara Umar Jibo :
Ameen summa Ameen
2026-09-21 00:42:29
0
najaatumkhamis786
JAANAH BABY🥰😘❤️ :
tayi haquri taitayi masa addua
2026-09-20 21:23:06
3
imlulu76
lulu's luxury ✨️ ♥️ :
su rabu kawai dole ne
2026-09-20 18:15:06
8
ussventurelimited
USS VENTURES LIMITED 🛍️🛍️🛍️ :
Hmmmmmm
2026-09-20 23:16:54
1
maryamsulai77
maryam Sulaiman Ahmad :
umm duk rayuwar irin daya ne sai dai adduar kawai
2026-09-20 21:42:54
3
user8072756263226
halimcy :
Dan Allah yau'uwa kutaimakamin da number malam Dan Allah.
2026-09-20 19:25:33
3
md.mohammdeksa
Wow MashaAllah :
AmeenyaAllah
2026-09-20 12:42:13
5
fatima.zahra1599
Fatima Zahra :
hhmm Allah ya yasa.mudace😳😳😳
2026-09-20 13:41:51
8
hauwancy118
hauwancy :
inalillahi wainna ilaihirajuun Allah yakawomata mafita
2026-09-20 12:35:02
8
nureedn
Ajibo 👓🍏 :
Amin ya Allah 🤲
2026-09-20 12:33:26
4
abbanalqasimkiyawa
Mutawakkilu Adamu :
Nifa idan naji wata tambayar ma har haushi nakeji
2026-09-20 15:17:37
4
hauwabdullahi2
hauwa_abdullahi2 :
😭😭😭😭😭 be kyauta ba
2026-09-20 17:46:04
2
zeehassan50
ZEE BERRY 🍓🍓🍓 :
Mlm yace hmmmmm[Tears of joy]
2026-09-20 16:40:37
2
danzakihalilou
halilou maman :
Amine
2026-09-20 17:38:35
1
To see more videos from user @ali_mustapha_bukar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About