@dilkaemporiumandmore: #fyp #arewa__tiktok #viral #dilkaemporiumandmore

dilkaemporiumandmore
dilkaemporiumandmore
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 September 2026 12:51:34 GMT
18077
1614
80
334

Music

Download

Comments

zubair3536
zubair3536 :
Exactly
2026-10-02 11:21:51
0
been_khaleed4
SARDAUNA :
wallahi mastalan matana kenan, amma ina daf da sakanta
2026-09-22 04:37:34
5
xeefragrancesmore
Xee Smile🦷 & Scents🪄 :
wlhi wani ko kayi shiru bayaso dole sai kayi magana
2026-09-20 18:21:43
7
tarah1532
MRS B🎉💐🌹 :
maza sunason mgn maidadi daka,iya mgn kawuce wajan itace mallaka tafarko wallahi 🥰
2026-09-20 18:38:35
5
kaitashomeofperfumes
Kaita's home of perfumes :
Maza cike da comment section 🤔😆😂
2026-09-25 23:45:57
1
hafryms.collections
ORIFLAME KANO :
hmm toh shirun ma ai laifi ne wajen wasu
2026-09-24 16:15:23
4
mom.haidar.ta.anna
Mom haidar ta Annabi S 💘 a w :
ni wllhi riqo gareni nima bana mancewa in anmini
2026-09-21 19:16:43
1
the_bukka_delicacies
Jaydee ⫷⭕❥⫸ :
Wlh Na rasa inda na sanki a katsina, when ever I came across your video
2026-09-22 23:25:31
0
fatimamusa4052
Fatima musa :
shiyasa yake kara kaunata. Allah ya barmu tare har a gidan aljanna 🤲🤲🤲🤲
2026-09-23 09:25:14
2
malan.yusuf3
malan Yusuf :
wlhi saboda rashin iya magana nima na fara tinanin kara aure
2026-09-25 13:56:39
3
community.health.p
community health practitioner :
hmm Allah kyauta kullun ana cewa muyi hakuri da mata , ah ah Allah bamu ladan hakurin da mukeyi amin
2026-09-27 12:41:23
1
aisha.auwal32
Aisha Auwal :
Allah ya saka da alkhari mama Allah ya ya shegemuna gaba 🙏🥰
2026-09-20 16:46:33
3
minchouzoumari1
Minachou zoumari❤️🖇️🔐😍🥀 :
Gaskiyane wlh
2026-09-21 15:11:55
1
shamsusmadmaibiredi
Shamsu Smad :
Wlh kuwa hmm
2026-09-20 18:20:59
2
nightowls.._
🦢 𝓛𝓪𝔂𝓵𝓪 🦢 :
2026-09-23 10:35:35
1
habibamuhammad182
@Mom Haisam :
Haka ne yar uwa
2026-09-20 17:04:03
2
idisaidou6
[email protected] :
Masha Allah yau kam hadjia zanyi following din ki 🥰 naji dadin wanna vidéo din. Allah ya saka da alkheiri 🤲
2026-09-20 19:16:16
1
fatimajudge23
oum minal :
alhmdulilah na iya Tara zance kamar me😂😂
2026-09-24 16:50:40
1
ihsan_redolence
Ihsan_redolence :
Wani lokaci zuciya ke kwasar mu
2026-09-21 14:51:19
1
destinydestiny163
Destiny 🇪🇸 Destiny :
Wllh hakane Aunty nide Wllh Inde kin lya Magana Tom kin Gama Dani lnason Respect Sosai Da Sosai wllh
2026-09-20 20:20:55
1
marry.fallata
❀..𝑴𝒆𝒆مــ..❀ :
To yanzu kema gashi nan kina mana Fada ya kenan?
2026-09-20 19:01:15
1
.khalid.abu.sadiq
Khalid Musa :
Allah yasanyamiki Albarka Arayuwarki
2026-10-03 07:53:20
0
barr.yusufbabangidatukur
BAYUBATU :
Wallahi kin faɗi gaskiya! Hmmmm, Allah Ya biyaki da gidan Aljannah, ameen.
2026-10-01 00:08:50
1
user2296025466038
Nuru abdullahi :
Allah yayi Albarka.
2026-09-30 21:53:46
0
mkrimi01
muktar Rimi :
Maganar gaskiya knan
2026-10-03 15:15:51
0
To see more videos from user @dilkaemporiumandmore, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About