@manirfaisal: INTRODUCTION TO THE NIGERIA POLICE ACT, 2020 Za mu fara karantar da ku abin da doka ta tanada game da aikin ɗan sanda, ikonsa, da hakkokin jama’a. #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #lawstudent
PUBLIC COMPLAINTS COMMISSION (NIGERIAN OMBUDSMAN) ACT????
2026-09-23 19:05:13
0
kamalmusa676 :
sure thats right bro
2026-09-23 15:43:26
0
AYT :
Where can I get the police act please?
2026-09-22 22:06:43
0
Haidarzaki001 :
Something like that 💯🪖💯
2026-09-23 06:09:42
0
Ahmad Umar Tangaza 📊 :
Please Barrister how can I get the book?
2026-09-20 15:35:38
1
𝔄𝔯𝔠 𝔚𝔞’𝔞 :
Sir can I have a soft copy please?
2026-09-22 21:11:50
0
Baban Iman :
Ni PDF nakeso na littafin
2026-09-20 15:56:04
12
Aranka babaji❤️❤️ :
Inkayi video Akan police yana tafiya viral Gaskiya 😂😂😂
2026-09-21 11:28:40
6
BA.Zubair :
Please barrister tell me the problem of Nigeria is police or what. Why do you like talking about police go and educate people about how they will vote for good governance.
2026-09-20 15:21:50
4
Nasiru murtala :
aslm dan Allah ibada tambaya wanna litafi kowa zai iya mallaka dan yasan dokar ko sai dan sanda
2026-09-22 10:15:07
0
abdul___bature :
Muna Godiya because abun police yayi yawa ah Nigeria
2026-09-20 15:16:29
4
muntazar Hassan Abdullahi :
dan Allah ya za'ayi na samu wannan littafin
2026-09-20 14:56:34
1
Above the law 👑🇳🇬🇳🇬 :
Good evening sir please those the police gave right to sop boys on the road and search their phones ?
2026-09-20 23:25:46
0
Bin umar :
Masha Allah barrister idan ka gama gaya masu hakkin civilian akan dan sanda sai ka koma ka Gaya masu ikon police akan kowane dan kasa domin sanin hakkin doka
2026-09-20 19:23:44
0
Green 💚🦅 :
DAN ALLAH AINA ZANSAMESHI
2026-09-20 17:22:09
1
Dan mama _🦅™: :
Dan Allah Nima ina son wanga book din ya zanyi pls Oga
2026-09-20 14:19:16
1
Swafwan Mukhtar :
Esq manir Allah y zama gatanka, kanayin abunda ya dace a lokacinda ya dace bamuda wata matsala a arewacin Nigeria sama da rashin ilimin doka da sanin haqqinmu, tabbas wannan aikin naka zai taimaka Muna godiya 🫡
2026-09-21 23:53:53
1
EMIR OF DRILL🇳🇬 :
How do i get this book sir
2026-09-20 14:57:28
2
✅BASHIR✅ONTOP✅ :
wlh afarah da abdulcoal😊
2026-09-20 22:15:42
2
Triple J :
Yakamata na mallaki wannan littafin
2026-09-22 09:32:21
2
Mai Gishiri Junior :
dan allah esq ina zansame shi
2026-09-20 14:32:50
0
SANIMPR001 :
muna godiya barrister Amma dan Allah A ina akesaida wannan littafin
2026-09-20 16:08:01
4
abdullahi musa :
nikam dazakusa asoke aikin police akasarnan dayafi tunda bakusonsu bakataba magana akan yadda doka tace amutuntasuba yakamata suma karika wayarma jama.a Kai akan yadda doka ta tsara ayi masu biyaiya lokacinda suke gudanar da aikinsu
2026-09-20 19:32:23
1
Al-AFRAH THREADS :
Please Barrister how can I get the book?
2026-09-20 14:13:03
0
TEA ☕ VENDOR :
please were can I get this book?
2026-09-20 15:28:15
0
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.