What is the justification of this ... Ya Rabbi punish anyone that has hand in this
2026-09-21 00:51:35
11
Ameena Ibrahim :
Allah saboda tsarkin mulkinka da buwayarka dan darajar al arshinka Allah duk wayanda suke sahannu akan wayannan abubuwan Allah kadawwamardasu acikin azabarka alfarmar Annabi saw ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-09-21 00:39:21
27
Eyshat Collection :
Hmmm wata shariโar se a lahira wlh ๐ฅบ
2026-09-20 19:31:32
28
Arewa_spotlight :
Kunaso kuce min an Kama wannan kana nan yaran an saka Su a cell ๐ฅบ
2026-09-21 09:48:58
5
maryambello :
I am full of tears, how did we get it hear?
2026-09-21 10:33:12
2
Starprints :
Subhanallah this is very sad
2026-09-21 11:00:31
1
Lamine Ahmad โ :
Tap Yara Qanana Allah Ya Isa
2026-09-20 22:58:29
1
yar abbanta :
allah dan isarka da buwayarka ya ahadussamadu ya zuljalalu wal ikram allah ka hana wayannan mutane jin dadin rayuwa allah kasaukar musu da bala i mara yankewa allah ka halakardasu da azabarka๐ญ๐ญ๐ญ๐คฆโโ๏ธ
2026-09-21 07:15:34
9
PCV_ quality shoes :
nifa har yanxu banji wani gwamna daga yankin arewa ya yi magana a kan wanan abun ba.