@hermxarou1: BOOM SANARWA SANARWA SANARWA Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero, Ina Masoyan Sarki..🙅♂️👑✊🥰 Ina Allah Ubangiji ya kaimu Lahadi 27/9/2027 Lokaci 3:30 Na yamma Ina kira ga dukkan masoya da magoya bayan Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero 👑✊, da ku kasance cikin shiri domin raka Mai Martaba Sarki Aminu Ado Bayero zuwa Fatahu, Yakasai Mu kasance cikin shiri! 👑✊ Allah Ya kara wa Mai Martaba Sarkin Kano lafiya da daukaka.#arewa #arewa__tiktok #kanotiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #kudu @TUNUBU MUST GO🇳🇬 @sir_musawa @sir musawa @Dr. PETER JAKADAN AREWA @masoyyin Nigeria 🇳🇬 army