Allah yanagani yanaji zaiyi mana maganinku wallahi insha Allah Allah zai fitar dashi kwanannan bada jimawaba
2026-09-20 17:06:14
23
real Muhammad :
wlhy gsky axxalunce shi 😭
2026-09-20 20:02:53
0
Abbati Ibrahim :
gaskiya ancutar da Abduljabbar
2026-09-20 17:32:50
19
Yusha'u A Sani :
muna ziyara yaah maulana
2026-09-20 19:09:43
15
Shariff Aboubacar Doutchi :
Allah ya fito da Abduljabar alfarmar Annabi Sallallahu Alaihi wassalqm
2026-09-20 17:10:13
14
Sadiq Aminu Ishaq :
Lefinka daya sadauki fadan gaskiya 😭
2026-09-20 21:25:16
7
Mujjahid Marma :
Suwa suka hana Prof. Faɗar gaskiya a kan ƙadiyyar Sheikh Abduljabbar
2026-09-20 18:04:07
9
yarima :
professor Allah's yabiyaka
2026-09-20 18:52:14
2
Dth_jabier_aa_art :
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Insha Allah maulana zai fito acikin izza fiyeda wacce yake da ita ada
2026-09-20 16:47:38
11
Mujaheed :
free sheikh Abduljabbar
2026-09-20 20:11:11
1
Isyaku Ibrahim gombe :
Allah ya rabamu da Sharrin makiya annabi Allah ya fiddakai malam 😭 😭 😭 😭 😭
2026-09-20 18:56:14
7
sir abdussalam muhammad sanka :
Kai gaskiya qiyama akwai abubuwan mamaki ya Allah ya Allah ya rabbi kayi gaggawar sakawa abduljabbar
2026-09-20 19:07:53
4
ALKA SENIOR :
Good
2026-09-20 18:02:00
3
saidu :
yyygy
2026-09-20 17:57:32
2
Suleiman Usman :
allah allah allah allah allah allah Allah Allah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-20 16:46:42
2
JIBRIN :
Allah zai saka masa, Allah yanaji yana gani.
2026-09-20 18:34:32
2
Suleiman Usman :
2026-09-20 19:33:16
1
BADAMASI BELLO :
masha allah
2026-09-20 18:22:02
2
khalilabdullahi85 :
Ammah dai yayi laifi wllh
2026-09-20 18:41:41
1
Adda u Adam :
wlh allah ya isa
2026-09-20 18:15:58
4
kalla dan Fadima :
Wlh ga irin abinda Malan Abdul Djabar yan fada nan yana ta faruwa tunda ya ce idan ma an rataye shi saboda wannan hadissan to sai an kache dayawa bayan chi tunda har yanzu suna nan a koyar da su a makarantun islamiyya
2026-09-20 19:02:30
4
NA_ SAYYADA❣️ [ Baban_ Batulah :
wlh Allah ya isa
2026-09-20 18:00:50
1
MLM-YAKUBA-Alfalaki4ᕙ :
Him anhananimagana😭😭😭😭😭
2026-09-20 17:37:24
3
To see more videos from user @k.s.m_media_tv, please go to the Tikwm
homepage.