ahhh badasauribane brother wallahi Ni kana burgeni sarki ahuce haka🫶🫶🫶
2026-09-20 19:21:02
5
mujahilawal :
wlh qaryane sojoji sun tare garinmu wlh komi sunkasa basojan danika tsoro wlh basan kokaji dadi koga kaji ni wlh nasan komutuwa muka tunkara wlh sewani soja ya gudu ammafa inason wasu sojoji ammafa banson wasu amma a duniya bakakin danika so tun ina yaro sama dasoja inaso sojoji amma sanafa tun sanda suma qone garinmu narage son soja ammafa wasu ammafa kan wasu sojoji wlh saidairai I love you sojoji wasu