@mallamawayari: siraatal_mustaqeem #tanadin_lahira #freeabbakyari #abdurrahimaadam #bashirmusagwadabe #cpmugumel@Khabane lame

فلسطين
فلسطين
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 September 2026 18:39:26 GMT
179822
16037
396
260

Music

Download

Comments

mubarakmanager2
moubarak manager :
wayyo dadin wonka
2026-10-09 19:47:20
0
fatima.11266
Fatima.11266 :
amen summa amen
2026-10-08 02:50:47
0
user93190531488770
maman Aneesah ta annabi :
duk inda mutun ya mutu aka bunneshi shine karshen duniyarsa
2026-09-21 07:57:35
86
user99106288261550
user99106288261550 :
ameen summer ameen
2026-10-08 11:35:59
0
oumar24917
Omar :
nan ne dai iya inda dan adam zai iya zuwa
2026-09-21 00:30:09
63
abdul.rahman.abdu5067
✨🦋KSR JUNIOR BACK UP✨🦋 :
to kai meya kaika[Tears of joy]
2026-09-21 23:12:14
0
ukasha674
Ukasha Marna :
Wannan fa Duk Karya ce Babu Wani wuri Da Ake Kira Wai bagon Duniya kuma Idan Har kunce nan karshen Duniya to Idan mutum ya cigaba Da tafiya a cikin Ruwan Ina zaije?
2026-09-21 20:36:30
26
salmarhchedi47
Salmarh Abdulkadir Chedi❤️📎🦋 :
Wai dama a gaske akwae karshen dunia ba a labari ba😂
2026-10-07 22:05:46
2
tnb.black.boy
Zabarmawa Boi👌💯✅ :
wannan ruwan duk shekara Muna Zuwa yin Wasa a ciki
2026-09-22 23:11:01
7
user8101758213958
Bashir aliyu :
wallahi sai naji kamar nafada nayi wanka zai dadin iyau wllhi
2026-09-21 22:47:12
5
.we.fas
fasbir :
ina bangon yake anan
2026-09-21 07:58:29
11
hafsatibrahim993
hafsat Ibrahim :
ranar Dana mutu har gurin mukaje wasa
2026-09-27 19:51:39
2
sadiy.muhammad
Sadiy Muhammad :
to Kai ai kagama rayuwanka tunda harkaga karshen duniya to Allah ya sa mudace 🙏🙏
2026-09-21 14:09:31
9
www.sulemanibrashim
suleman nagarta :
gaskiya nayi sha awar ruwan na
2026-10-08 18:31:45
0
__ibrahim_ib_
Ibrahim Ib :
ko kallon ruwan nan yakama yasa mu tuna Allah
2026-10-04 06:17:43
2
nafiuhamsik
nafi'u_hamsik :
to ina bangon?
2026-09-23 06:56:09
0
hsalisutl7
Herroonerserleesue :
Tsarki Ya Tabbata Ga Allah
2026-09-21 19:57:53
5
user9133308322
u fresh :
bawanda yasan karshen duniya bro kadakata
2026-09-22 08:16:44
1
muhif44
Maryam Sulaiman :
Nan ne ruwan maliya kenan😳😳
2026-09-23 16:26:58
0
abdulmalikabdurr6
auduwaboza :
allah yaimana kyakkyawan karshe
2026-09-21 21:01:48
0
chaharou..fa
Rama 📊 :
wai bangon duniya 😂
2026-09-21 20:25:23
0
shalelenmommynta001
Yar mommynta💗🦋 :
wanna kadai ya ishi muji tsoron Allah
2026-09-21 15:11:16
4
faith.james732
Nura kano state :
wallahi Duk sai Mun mutu
2026-09-21 21:49:20
0
alamearn.abdullah
Alamearn Abdullahi :
wlh mutane mu koma ga allah muji tsoran allah ko iya wannan bawa ya gani kadai ya isa mutum yasan akwai wanda yake da iko dashi kuma ya tsorata dashi allah ka datar damu
2026-09-22 21:10:45
4
aminumuhammad5676
Aminu Muhammad :
na taba wanka ciki lkcn ina raye
2026-09-22 22:36:57
0
To see more videos from user @mallamawayari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About