@bossbatureai1: Ƙasaitaccen Namiji Episode 20 by Boss Bature ga masu son kallo daga episode one ku shiga main profile ɗina @Boss Batureꙮ karku manta kuyi following ɗina a wannan acct ɗina shi ne sabon acct ɗina
ohh ni pharteemah sai washe Baki nake kamar anbani tallar close-up
ubangiji ya Kara basira boss bature
2026-09-20 20:01:44
8
🌹abeedah@🌺 :
👌you so special Boss may God bless you.🙏
2026-09-20 20:18:19
1
فولاني🥰 :
Ohhhh Ashe BB Lover boy ne 😂
2026-09-20 20:10:50
4
Rahama Usman :
Boss bature tamu mae abin mamaki 👍👍👍 ALLAH ubangiji yaqara daukaka mana darajar ki ALLAH yaqara basira da zakin hannu ALLAH yashiga tsakanin ki da dukkan maqiyanki🤲👏🙏
2026-09-20 19:35:46
9
Eshantybaby :
Allah yymai albarka ya biya bukatunki na alkhairi ya kara maku dankon syy keda oga🥰
2026-09-20 19:41:03
5
Hijja gana :
muna godiya sosai Allah yakara basira godia muke
2026-09-20 19:35:07
5
Mrs mai daraja ❤️ :
boss bature namu mai capacity 😍
munji dadi sa so sai Allah ykara basira
2026-09-20 20:11:29
2
Meroo kids collection kitchen :
Ya mukaji da murmushi 🥰😅
2026-09-20 19:50:45
8
khadija s Ahmad :
gaskiya Allah yasakamakida alkhairi
2026-09-20 19:45:03
6
Jidda 🥰🥰 :
Wayo Allah dadi kasheni don Allah kaki Kara jimawa Domi zuciya zata buga Allah yakara bassira
2026-09-20 19:43:31
6
reedat Bello :
next episode please
2026-09-20 19:45:46
2
future midwife :
Ohh god 🤭
2026-09-20 20:06:27
1
sayida Khadidja :
moungode
2026-09-20 20:05:25
2
Uzairu Musa Dandori :
Dan Allah wacece maman bibi
2026-09-20 19:39:37
1
hauwavecln5 :
wato yan uwa bb abinda zamucewa boss bature sai gdy allah y kara basira ina alfahari da ke ina matukar jin dadin drama din nan fatan nasara sis🥰🥰🥰
2026-09-20 21:24:47
1
Laouali Dit Ordi :
Allah Ya Biya ki Da Samu Farin Ciki Da Kikeyi Allah Ya Karra Miki Bassira Da Haguri Akan Marasa Iyya Magana
2026-09-20 21:03:27
1
bebilo03 :
An tashi kaina sister allah ya kara basira da daukaka
2026-09-20 21:33:56
1
mynamakeup227 :
Nakalla yafi cikin tsarbi wlh 😁😁😁😁
2026-09-20 21:38:45
1
maryam salihu 💫✨ :
muna godiya boss allah jara basira kuma allah ya baki lfy 🙏🥰
2026-09-20 21:43:08
1
hauwauabubakar543 :
Gaskiya kin tashi kanmu,Allah ya Kara basira
2026-09-20 22:40:45
1
miemie :
Amman mon gode sosai
2026-09-20 19:56:14
3
Maritoh cosmétique✨ :
Yaufa antachi keyna 🙏❤️🤸♂️🎉
2026-09-20 21:38:35
1
To see more videos from user @bossbatureai1, please go to the Tikwm
homepage.