Wlh ko yanzu haka muke nida best friend yina watana 4 bamu waya dashi saboda baya nemana saina nemeshi na kirasa yafi sau 10 Amma wlh har yanzu be taba kirana ba ko sau Daya Amma fah yanzu ban iya kiransa gaskiya domin abin Arziki na samu Kuma na kirasa na gayamasa yacce zai kirani Yana busy wlh yanzu wata 4 ba ko miss call
2026-09-21 15:23:21
1
Ahmad ranooh :
wanan hk yake mlm
2026-09-22 13:41:11
0
Bahari :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-21 15:23:04
0
hassanussufu :
2026-09-22 08:19:02
0
Macha :
Hakn wllh
2026-09-21 20:41:49
0
🌴Abdallah🌴muhammad 🌴 :
🥰
2026-09-21 09:48:11
0
Dr̃ivêr̃_🛺 :
Mutum Dubu Saba'in
70,000
Zasu Shiga
Aljannah Ba Tareda Hisabi
Ba
Inji Manzon (SAW)
Allah Yasa Dani Dakai
Dake Aciki Kowa yace amin.