@mudatex_nig: Gaskiya daga bakin mai hikima! Shugaban Mudatex, Mudassir Idris Abubakar, yana bada muhimman shawarwari ga matasa game da haƙuri, kasuwanci, da riƙon amana. Kalli bidiyon domin samun kwarin gwiwa da ilimi mai amfani! #Mudatex #Kasuwanci #Matasa #Hikima #inspiration
MUDATEX NIG
Region: NG
Sunday 20 September 2026 19:58:59 GMT
Music
Download
Comments
Sa'eed :
Muna gdy Allah ya kara basira da daukaka
2026-09-21 12:34:19
1
Abdullahi Junaidu :
Wannan shine Mudassir Idris Abubakar dama🤔
2026-09-21 11:17:47
1
A.A.Al'hasaneyy :
Mun gode da shawara wllh naji daɗin wannan firar
2026-09-21 12:06:31
2
khaleefah :
Kwari makert president
2026-09-20 22:17:35
3
husainijinjiribak :
جزاكم الله خيرا
2026-09-21 11:09:05
1
S I A (RAMADAN)FABRICS✅✨ :
Muna godiya
2026-09-21 10:18:11
2
Muhamud Abdullahi :
Basai anje university neman karatu ba, gashi kyauta MD nabadawa Allah yabiya da aljanna 🥰❤️👍oga
2026-09-20 20:45:29
10
mustapha hussaini zeety :
Muna godiya sosai allah ya Saka da alkairi
sir 🙏🙏🙏
2026-09-20 21:50:37
7
auwal.bashir :
wannan gaskiyane munyi biyayyah wallahi kuma muna ganin cigaba🥰🥰🥰🥰
2026-09-21 10:40:19
1
Abdul iliyasu Yandoma :
Gaskiya ne MD Allah qara daukaka
2026-09-21 08:17:40
1
Naseer husaini :
wanan hk yake
2026-09-21 12:01:48
1
msany__clothing :
toh Allah yasaka🥰🥰
2026-09-20 22:03:13
4
rabiumblblq :
gaskiya kam
2026-09-21 10:44:00
1
Quality :
gaskiya ne wanan
2026-09-20 20:28:53
6
Rukayya muhammad ibrahim :
Hmmm Allah ya kyauta kawaii
2026-09-21 07:32:31
1
BIN ABDULL :
Allah ya saka
2026-09-21 09:13:41
1
avvarter mmr :
dan gaske
2026-09-21 10:57:32
1
kamoun kaka :
OK
2026-09-21 06:18:29
1
Fadaram Collection :
Gaskiya neh MD
2026-09-20 21:16:59
6
ALIKO Dxb🇳🇬🇦🇪 :
Gsky ne boss
2026-09-20 22:50:11
2
SHAM BOY TEXTILE 🥰😍 :
Muna godiya sir ❤️🙏
2026-09-20 23:27:06
2
kb show Dan wash :
muna godiya megidah
2026-09-21 10:18:38
1
Aliyu Haidar :
Allah yasaka maka da mafifi chin alkhairi sir 🤲
2026-09-21 09:49:10
2
Musa Shows :
Masha Allah
2026-09-21 06:57:42
1
user44372180805274 :
malam maganarka gaskiyane ni nayibiyayya ga iyayen gidana shiyasa nacigaba munagodiya allah yasakama da alkhairi
2026-09-21 00:00:33
1
To see more videos from user @mudatex_nig, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.