@elhajjalfakayanbago: Gaskiya, yaran Tunga sun nuna dattako da girmamawa a gaban Maigida Bago. Sun zauna cikin natsuwa, yayin da Maigida ya saurari dukkan buƙatu da korafe-korafen da suka gabatar. Wannan ya tabbatar da cewa babu mai shiga tsakanin yaro da Oga idan akwai amana, fahimta da ƙauna ta gaskiya.

El-hajj Alfa Kayan Bago
El-hajj Alfa Kayan Bago
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 September 2026 20:19:58 GMT
14387
1155
14
80

Music

Download

Comments

abdulmuminabduls7
Abdulmumin :
AnaTare youth Association Minna
2026-09-20 23:03:02
3
rukayyaibraheem91
rukayyaibraheem91 :
Allah ya tsare mana mutuncin mu🙏🏻 maula wurin ta’aziyya kuma da wanne zaiji
2026-09-21 05:51:55
1
rukayya.baby3
Rukayya baby :
masha Allah haka akeso Allah jikasu da rahma Allah ya zaunardamu lfy ya karemu da muguji da mugungai Allah ya shiryar damu hanya ma daidai ciya🙏
2026-09-20 21:27:12
2
salaha6113
sayada imam2 :
Masha Allah ubangiji Allah yakara martaba danisan kwana Mai Albarka Alfarman manzon Allah SAW
2026-09-21 09:21:12
0
farteemarhmuhammad003
falmat :
Wanna Gaskiya ne Allah yaci gaba da dafawa Bago 🤲
2026-09-21 08:33:17
0
bello.sarkin.gida
Bello sarkin gida :
2026-09-20 21:40:43
1
aa_bako_fashion_house
A-A BAKO FASHION HOUSE :
2026-09-20 20:51:34
1
nuhumaiyaki02
🤍MAIYAKI🩵💫 :
Gaskiya abokina shafiu kayi shirme? Kasan Anbaka mashin kuma kakara kiran mashin ! Kira wani abu mana haba dan Allah
2026-09-20 22:32:23
1
.twins.hassan
twins hassan :
ana jimamin mutuwa shi machine yake so
2026-09-20 21:54:44
1
mocktailsmorehub
mocktailsmorehub :
Gwanati na your mate ba dole su nuna dadtako ba
2026-09-21 09:19:04
0
mkalam7203
Mkalam :
2026-09-21 02:46:06
0
hadija.mhmb
Hadija Mhmb :
🥰🥰🥰
2026-09-20 20:47:25
1
user6990826199558
user6990826199558 :
🙏🙏🙏
2026-09-20 20:51:00
1
alkasim751
Star 💫 Boy Phones 🍎📱 :
🥰🥰🥰
2026-09-21 09:07:07
0
To see more videos from user @elhajjalfakayanbago, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About