@honsaifullahihassan: “Shi ne ya fi kowa amfana da nasarar da mukayi, domin tun daga matakin PA muka fara ba shi dama, har ya kai matakin Gwamna da yake a yau.” ~ Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE Dan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NDC, Ya bayyana hakan ne a yau yayin taron Kwankwasiyya Twitter Guild.
Hon. Saifullahi Hassan
Region: NG
Sunday 20 September 2026 21:22:17 GMT
Music
Download
Comments
EL-YA'U :
Ni Dan Jigawa ne amma inason Kwankwaso
2026-09-20 21:56:32
26
Lucky boy ne :
sarkin sonkai na duk duniya
2026-09-21 05:41:28
2
Aminu Abdull Abdull 13 :
Will be ok 👍
2026-09-21 08:10:13
0
Aliyu m korama :
Nigeria Sai baba Atiku
2026-09-20 22:44:24
3
Yahayya Umma :
wow so t
2026-09-20 22:17:19
1
ismaeel B2k :
Up up Father
2026-09-20 22:32:16
0
gidadousman6 :
Allah ya tsare gabanka da bayanka
2026-09-20 23:28:50
2
saeed Muhammad :
madugu
2026-09-20 22:05:32
0
Ummi_Fagge_ :
wañnan haka yake oga
2026-09-21 03:20:46
2
SARKIN YAKIN KWANKWASIYYA :
Allah ya taimaki jagora
2026-09-20 23:34:35
1
Ramos :
Dan musa me Allah
2026-09-21 06:55:12
1
💯 wanka 001💯🤌 :
haka.yake.oga
2026-09-20 23:37:16
2
Nura mai labule I B B :
inasan naringa zuwa taro in sha Allah ya za ai aringa sanar dami koh nace damu
2026-09-20 22:02:17
3
Xabash Gobeer 🦋 :
Lfy zaka gama Oga 🥰
2026-09-20 22:08:51
2
Abban Kwankwasiyya 🔴🔴🔴 :
Jagora 🔴🔴🔴
2026-09-21 11:09:28
0
Baffa Ramsey :
Wallahi Atiku zamuyi
2026-09-21 11:33:29
0
Alhaji yaro 🛳️🛳️🛳️ :
Allah ya idanufi jagora 🥰🥰🥰
2026-09-20 23:37:37
1
YUSUF ⚜️🇾🇪 🇹🇩⚜️ :
MADUGU
2026-09-20 23:49:53
1
m sa'ad lawal 001 :
kasata sai peter obi nasarawa state IG P insha'Allah govenum nasarawa state
2026-09-20 23:21:13
1
Deengya :
1 kake Tamkar Da Dubu Masoyinmu Allah Yadubi Lamarin ka Amsa Addu'ar mu Agare ka sir
2026-09-20 22:15:07
1
ibrahimadamu3769 :
Masha allah oga
2026-09-21 00:26:02
1
tasiuadamu366 :
Wannan gaskiyane Jagora
2026-09-21 10:23:31
0
_shadow1010 :
Allah yakara sutura my boss man 🙏👉❤️
2026-09-21 11:18:09
0
Ahmad831 :
Allah ya Karawa jagora lpy
2026-09-21 10:23:10
0
SSB WAMBAI MARKET :
jamu muje oga
2026-09-21 11:56:35
1
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.