@ambassdor36: Amincin Allah ya tabbata a gareki ma'abociyar kyau dakuma kyawun murmushi 💕🌹😍 ke Kika zamo abar alfaharina hakan ne yasa na killaceki a cikin zuciyata ke kadai 🌹 a soyayya nafi kowa dace domin ke kika zamo silar farin cikina 🌹 masoyiyata akoda yaushe fatana shine kikasan matata kuma uwar 'ya'yana💕 ganin fitar kyawawan murmushi😌 akan kyakyawr fuskarki👸 kansa zuciyata ta shiga shauki tare da shiga cikin farin ciki 😊☺ fatana mukasance a tare harbada yake masoyiyata 💕👸🌹#Love#lovestory #soyayya #emotional #fyp

@Ambassador
@Ambassador
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 September 2026 21:43:56 GMT
193
19
2
1

Music

Download

Comments

samila.aliyu1
Samila Aliyu :
😁😁😁
2026-09-21 21:05:12
0
danimam247
D@n{im@m}247 :
🥰🥰🥰
2026-09-21 13:03:56
1
To see more videos from user @ambassdor36, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About