@afayyacenews: “Daga Fatakwal zuwa Illela ana iya tafiya da dare.” 🇳🇬 Sheikh Sani Yahaya Jingir ya kalubalanci masu cewa matsalar rashin tsaro ta sa ba a iya zirga-zirga a Nijeriya, tare da kira ga tawagar Tinubu 2027 da ta kara kokari wajen isar da sakon gwamnati ga jama’a. Me kuke tunani game da wannan magana? 👇 #SheikhJingir #Tinubu2027 #MuslimMuslimTicket #insecurity #Nigeria
AFayyace News
Region: NG
Sunday 20 September 2026 22:28:00 GMT
Music
Download
Comments
Bashir Abdullahi :
Honourable alshekh jingir
2026-09-21 11:22:51
1
Bellobala :
Allah ya nagaka
2026-09-26 20:30:46
0
ismail yahya :
malam kaji soron Allah malam Allah ya wadar da kodayi
2026-09-20 23:56:52
2
user3179325375365 :
Mallam aji tsoron Allah pa akaye adalci akanka
2026-09-21 10:29:51
1
musty :
wallahi wannan mutumin yafi Bello turji hadari Allah kayimana maganinsa tun daga nan duniya
2026-09-21 11:38:31
1
NAZIF ALIYU SHIRA :
ammafa Allah ya isa
2026-09-20 23:27:59
2
Abdulrz :
ya Allah kayi mana tsari da san zuciya
2026-09-21 20:23:51
1
Alamin :
Allah yawadan naka yalalace
2026-09-21 17:02:24
1
abbankhadija :
in Allah yayarda sai ansace ka
2026-09-21 08:34:27
1
malam :
malam allah Yaba subello turji sa.a akanka da iyalin ka ameee
2026-09-21 11:34:17
2
user3616128171171 :
gaskiya malan bakaiba wallahi baka haduba
2026-10-07 20:39:13
0
yousuf rewire ogere :
allah ya isa
2026-09-21 05:45:48
1
buddha169 :
Dan iska
2026-09-25 10:05:17
0
Ibrahim yunusa :
2026-09-21 05:09:28
1
Adamu umar :
Allah yayi muna maganinku
2026-09-22 21:55:10
0
m_doolar yusup :
Allah yana ganinka
2026-09-22 08:33:22
0
sassssssssssssddd :
allah yaisa jingir kaidaallah
2026-10-02 10:08:22
0
NAZIF ALIYU SHIRA :
malam kacucimu
2026-09-20 23:29:25
1
musa isiyaka 4 :
allah yatsenema albarka
2026-09-22 10:20:48
0
user8450819513213 :
saboda susan karya ne ai
2026-09-22 19:58:25
0
Auwal Salisu :
Allah yaisa
2026-10-14 22:30:33
0
Auwal Maazu :
Allah yasa asasheka
2026-09-21 06:27:39
1
Anasty Boy 💖💖 :
kafitoh katai malan wlh nidan izalane Amma wlh malan wlh anan bamatare dakai wlh indai APC zakatalla musai atiku inshallah tinubu you must go.
2026-09-20 22:52:52
1
Engr isah gdm ☑️ :
Suma sunsan mlm ƙarya yake
2026-09-21 09:53:18
1
Shuaibu Mohammed talle :
kayi hasara
2026-09-21 13:28:52
1
To see more videos from user @afayyacenews, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.