@honsaifullahihassan: “Me za ka faɗa a kan Rabiu Kwankwaso wanda a’a faɗa ba? Wane irin cin mutunci ne za ka yi wanda ba a riga an yi ba? Wasu ma sun riga ka, amma wace riba suka ci?” Dan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, a yau yayin taron Kwankwasiyya Twitter Guild.
May God keep and protect our incoming VP and future President Sen RMK 👏
2026-09-23 07:42:29
0
user5596181121224 :
Nigerians shine eyes vote for best leaders. Leaders don't have godfathers & courageous.
Best leaders
Kwankwaso, El-Rufai, Wike, Okorochas & Ambode of Lagos
2026-09-24 15:37:44
0
Turakin Mazoji :
Wannan gkyne
2026-09-22 19:57:11
0
Perfume and Textile Outlet :
This is deep🥹 jagora Allah ya ida nufi ✌️🔴
2026-09-23 13:45:08
0
mahmud waya :
wlh bana bukatar kumai awajenka oga amma narantse da allah duk ubanda yatabaka agabama wlh bantaba daga kafa ba kuma ina tare dakai dadi da wuya
2026-09-21 06:54:48
39
maryamah's fashion and delight :
Am in Niger state but he’s my mentor and because of him I will cast my vote 🗳️this year
2026-09-21 10:06:38
10
PRINCEABDUL :
Kwankwaso karen farautan OBASANJO.
2026-09-21 19:02:24
1
ibn abdullahi :
mudae mun barka da Allah
2026-09-21 05:13:50
4
MBk :
Wlh muna nan mune masu rama maka Oga 👊😂😂
2026-09-20 23:32:16
14
hamidan dan kasa zawai :
kano sai Abba insha Allah
2026-09-21 22:54:15
2
Rabiu Iliyasu Banye :
Rabiu yayi laushi gaskiya
2026-09-22 13:03:26
0
Sahibul Muhabba :
madugu you are my mentor
2026-09-22 08:22:15
1
M12 :
Jan biro maganin daqiqin yaro 😂🥰🙏Allah ya iya maka jagora ❤️🫡
2026-09-20 23:32:09
8
Ahmad musa SR matazu :
Lafiya zakagama jagora Allah ya tabbatar mana da alkhairi
2026-09-21 07:54:44
9
Aminu_Jupiter :
Ko baqar mage kace mu zaba ita zamu zaba wallahi🥰
2026-09-21 15:34:36
3
Rabiatglamour :
Tukwicin aljannan ga wannan ruhin,
wlh munci kaji da kwai🥰🥰
2026-09-21 21:41:11
3
Awwal Adam kwankwasiyya :
Allah ubangiji yakara lafia
2026-09-20 23:01:28
5
RN KANOO FX :
Allah ya karawa oga lfy 🙏
2026-09-22 13:10:11
1
sailssouabdou :
👍👍🥰🥰🥰
2026-09-21 05:47:54
2
real bakwankwashe ✍️✌️👑 :
JAGORA 💪💪💪💪💪💪
2026-09-20 23:26:26
4
Ibrahim Adam Ismail :
Lafiya qlau zaka gama insha Allah oga
2026-09-21 05:55:04
4
Umar Yusuf Umar :
Wanna gaskiya neh
Jagora na gari 🥰
2026-09-21 07:20:53
2
Dan mai taya :
bana jin zan iya dena son kwankwaso AMMA GSKY ATIKU ZAN ZABA NIDA DANGINA
2026-09-21 16:36:46
1
ALIYU HAYDAR :
Yi Hakuri Jagora Zamu Rama Maka A Akwatin Zabe
2026-09-21 12:18:37
1
Mustapha Quantity :
madugu kawai
2026-09-21 08:17:07
2
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.