wannan gaskiya ne wlh hala madrid vamos [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-21 18:21:12
0
𝔼𝕝𝕜𝕒𝕝𝕒𝕞 𝕆𝕦𝕥𝕗𝕚𝕥𝕤 :
Idan Morinho bai yi wasa ba Su VIni zasu Jaa masa kora a Madrid wlh😎
Zancen Gaskiya fa Arda Guller ba lamba 7 (RW) bane Lamba 10(CM) ne, ko a saka shi ko kuma a saka Bellingham, Valvarde da tchuameni aikin su ɗaya, sai dai a zaɓi ɗaya a saka, yan Diamonde ya kamata a bashi dama sabo da he is hungry, Vini Kuma nayi ɓakin ciki da Arsenal basu saye shi ba, saboda gaskiya Vini akwai abun da yake damun sa, Wai muna da players amma baza a basu dama ba... Daga ƙarshe Gaskiya ya kamata a cire wannan high racky na players kawai ba ruwan mu da wai kai Christiano Ronaldo ne, kawai idan kana cutar mu, kawai kar a saka ka
Hala Madrid😏
2026-09-21 06:52:19
16
P O S 💸MAN :
shiyasa Nike kallon videonka wllh Sabida kana kwantarmin da hankali still Hala Madrid 🤍
2026-09-21 08:00:17
16
Yak"son gee :
Tabbas wlh Inayika wallahi Malouda
2026-09-21 11:02:06
1
Idris Adamu song :
Hhhhhhhh kai
2026-09-21 19:05:06
0
bbj :
ammadai ba Liverpool din england ba ko kaje ka binciko asalin Liverpool kagani
2026-09-21 08:15:07
8
@Amanar_Mbappe_(10)_Shawu_Tk :
No Going Back To Real Madrid ✍️Hala Mbappe (10)
2026-09-21 05:01:22
2
musaluya 123 :
konawa za a ce Madrid munanan dai Hala Madrid my bro
2026-09-21 08:59:22
10
nokora pvj :
wanna hakane nw
2026-09-21 08:52:06
0
scientist :
shiyasa kake burgeni malouda Amma na tsani wancen guy wai shi Dan Madrid
2026-09-21 06:10:32
9
a.s.g.w.a.l.e :
CHAMPION ANYI SHI NE DON REAL MADRID🥰
2026-09-21 13:01:09
1
Yacouba kadaoure 🇳🇪🇳🇪🇮🇪 :
chi né yassa naké san ganin postin dinka saboda hankali na ya kwata akan kwalan kafa
2026-09-21 08:49:09
2
Aliyu_Adam_Ali :
Barashin nasarar ne abun haushi ba yanda ake fito da first 11 da kuma yanda akeyin sub shine takaici wlh
2026-09-21 08:12:32
5
officiel_akbar1 :
Wly kafisu kwantarda hankali
2026-09-21 01:54:31
5
boukari Ibrahim :
hala Madrid
2026-09-21 06:36:06
2
Mubarak Muktar :
Hakama Yan Barcelona shekara 15 ba champions league Amma sukayi hakuri 🏆
2026-09-21 16:05:39
9
@rdan.227 :
hala Madrid
2026-09-21 16:16:39
2
Hamissou break :
nagode malouda mai madrid
2026-09-21 06:43:46
1
🏆musty Mae Madrid 🎖️ :
kaji maganar gaskiya daga bakin legend namu
2026-09-21 09:09:52
2
Sulaiman Musa kurfi :
malouda baka duba comment ko
2026-09-21 01:36:18
1
Ahmad Almustapha :
maluda mufa BA Manchester United bane b arsenal bane BA Barcelona bane muna best team of the all time sbd hka mu nasara kawai muka 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 wlh idan Madrid tayi irin wnn game din ji nake kamar xan mutu🥺
2026-09-21 04:29:25
4
Faisal Sunusi Dan hausa :
Maganan ka babu gyara fah ....
Madrid forever 🥰
2026-09-21 01:29:52
4
To see more videos from user @aliyu_malouda, please go to the Tikwm
homepage.