@factnewshausa: ‘Rarara ya min halaccin da har abada ba zan juya masa ba’- Fati Muhammad Tsohuwar jarumar ta kuma fadi dalilinta na barin tafiyar Atiku Abubakar, da jita-jitar fadanta da Ali Nuhu. #kannywoodtiktok #kannywoodcelebrities
Kuma har da scene dinta a matan gida ku jira season 3
2026-09-21 21:11:46
1
hafzeaden001 :
Tabbbbb 🤔🤔🤔🤔
2026-10-06 23:09:39
0
teemah Abatcha :
kin fadi gaskiya lokaci ya wuce
2026-10-08 22:09:31
0
ibrahimyarima426 :
gaskiya yanzu kitsufa
2026-09-21 12:13:04
0
pretty :
Allah sarki rayuwa
this is one of the most beautiful woman back then in kannywood
wata Idan Babu mutuwa akwai tsufa😩
Duk da haka alhamdulilah
fati is ageing gracefully
Allah ya Kara Nisan kwana🥰🥰
2026-09-21 21:57:11
0
Matar excellency 💝 :
kuka kuma na menene?
2026-09-21 10:49:29
0
Bila Bila :
2026-10-03 21:17:13
0
Jibrin Abdou :
Fati wanne fim kika fa ra yi ina miki fatan alkairi
2026-09-21 21:17:18
0
Matar mijinta💍😘❤️ :
Nidai dan Allah ta taba haihuwa
2026-09-30 22:04:17
0
mariya :
shafishafi yana lalata fata
2026-09-21 14:45:44
1
Kabiru muhammed Kabiru :
hajiya Fatima Muhammed inakaunarki sosai da sosai
2026-09-21 20:58:14
0
⬆️Mss_alibee :
Allah sarki 🥰🥰
2026-09-27 22:40:32
0
nasibasanitahir1 :
wlh nada yafi tsafta
2026-09-22 02:49:57
0
hajiya ta malmalatu :
kingirmi Ali nuhu
2026-09-21 11:40:33
0
matarogah76 :
Allah yayi muna arixikin zuwa madina
2026-09-27 13:13:15
0
Fourera_bH :
Allah sarki tsufa yanzu sai à koma ga Allah
2026-09-21 13:21:44
1
𝐍𝕦𝕣𝕦𝕕𝕕𝕚𝕟𝕘 :
15+18=43
2026-09-21 19:09:26
0
Adama Adam :
Kukan kuma na mene🙄😒 abeggggiii
2026-09-21 16:37:24
1
maryam.autarmm :
Yanzu tana da aure ko ya??
2026-09-21 16:12:19
1
hajiya ta malmalatu :
tsufa
2026-09-21 11:37:34
0
Hamidan Yahaya :
48years Kenan gareta
2026-10-08 00:24:24
0
Alejandro :
Babbar matsalarki rashin ilimi ne
2026-09-30 00:53:02
0
To see more videos from user @factnewshausa, please go to the Tikwm
homepage.