@tubless_media_concept: Muhimmin Sanarwa ga masu rike da One-Year Multiple Entry, Haka kuma, sabon tsarin ya tanadi cewa duk wanda aka ba shi visa kuma bai shiga Saudi Arabia cikin kwanaki 60 daga ranar da aka fitar da visa ɗin ba, za’a soke visa ɗin atomatik Duk wanda aka ba shi One-Year Multiple Entry Visa musamman waɗanda aka fitar musu da ita a August ko September 2026, idan har bai shiga Saudi Arabia ba zuwa 11 November 2026, ya kamata ya ɗauki wannan sanarwar da muhimmanci, domin bisa bayanin da muka samu, Saudi Arabia visa ɗin da ba a yi amfani da ita ba za a soke ta bayan wannan ranar. Don haka kar ku jira sai lokaci ya kure, ku duba ranar da aka fitar da visa ɗinku yanzu. ⚠️🛂🇸🇦 🕋✈️ Kar ku bari visa ta expire saboda rashin sani.

tubless_media_concept
tubless_media_concept
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 06:39:39 GMT
29831
2666
64
415

Music

Download

Comments

alhajisupremeleader
Supreme leader :
You can enter without informing your agent I did 2 times they just want to take advantage of it
2026-09-21 09:32:18
0
aliyu_umarhussaini
aliyu_umarhussaini :
Rauda is give me your number
2026-09-21 08:01:50
0
.usamey
USM PARTNERS TRAVEL AND TOURS :
Wha is the source of this information please we didn’t see anything like that from Saudi Government
2026-09-21 06:57:03
9
usmansunnahboy
USMAN BIN YUSUF :
Allah yasa mu dace
2026-09-21 07:30:50
0
alaminmuhammad615
Alamin muhammad Dsk :
funny people
2026-09-21 10:00:50
0
lakeworld1
Saheed Olalekan Lawal :
Please stop misleading people just because you want to make more money during the Ramadan period. you guys should be God fearing in anything you are doing. so when it's now come to fasting period you now say it's difficult to get Visa so anybody that can pay you 1.5M to 2M will get the visa on time. why is Nigerians are like this for God sake. The real amount for Visa is not more than 250K but you asked people to pay 600K, 650K, 700K, 750k 800K etc this is not nice. we are not illiterate and we read. the Saudi Arabia government said 1 year multiple entries you can travel to Saudi Arabia anytime of your choice but you can't spend more than 90days within the 365 days of the visa and you can not perform Hajj with the visa. Guy it's simple as using your Google to search Saudi Arabia multiple entries visa
2026-09-21 10:05:21
1
muhammadabdulmali87
MD bin Malik :
wlh kuji tsoron Allah saudiya tanaso asamu sauki kukukejawa mutane wahala Allah yasaka mana
2026-09-21 08:07:24
5
ibrahimbabaganaci
Ibrahim babagana :
This is misleading if you secure your entry visa directly and with no agent you can fly directly
2026-09-21 07:47:47
4
official_cup.2026
official_cup.2026 :
Dan Allah visa on arrival Tana amfani haryanzu?
2026-09-21 10:36:26
1
aliyu_clothing
ALEEYU A.U.S :
Rauda tested and trusted
2026-09-21 07:45:02
2
abban_ameer11
Ozil001🇸🇦--🇳🇬 :
Ni tunda nayi wayo ban taba ganin traveling and Tours da suke kula da mutanen su kamar RAUDAH ba
2026-09-21 08:28:24
1
seediya5
Seediya🥰💕 :
Ya Allah ka aiko min Wanda zaizama silar zuwana madeena naje nagaida masoyina Annabi Muhammad 😭
2026-09-21 10:50:01
0
abi.khalid74
abi khalid :
Insha Allah BA abinda zai samai mu da visa mu
2026-09-21 07:18:11
1
najaatumustapha04
najaatumustapha49 :
allah ka hadamu da alherin wannan kamfani ta rabbi
2026-09-21 08:13:12
1
mouphy2012
emjay :
Salam. Ko zaka iya shirya tafiya da Raudah travels tare da Matar ka da Yaran ka guda uku ba tare da group ba. Abun nufi shine zaka iya saka date dinda kake son tafiya koda ba date dinku na group ba?
2026-09-21 07:46:52
0
abbainusainusaabb
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰
2026-09-21 09:44:13
0
ibro12jeig
ib🦇⚽️✨️ :
Aikin hajia fa?
2026-09-21 07:21:33
0
hafsat4508
hafsat :
😳Innalillahi 🥺
2026-09-21 10:17:26
0
aai.collection0
AAI Collection🌹🌹🌹 :
Ya Allah ka kiramu domin shugaba s.a.w🥰🙏🙏🥰🥰🙏🙏🙏
2026-09-21 09:28:05
0
danmanya137
💊GHOST💸⚽️☕️ 👟 :
Tofa Bari mu hau tamu tunda abun hakane
2026-09-21 09:20:44
0
mustaphaibrahim7195
mustapha ibrahim :
حسبنا الله ونعم الوكيل
2026-09-21 10:45:30
0
rabiuahmadsulaiman
Rabiu :
wanna labarin ba gaskiyabane kanzan kuregene yanuna bayanin saudiya Arubuce
2026-09-21 09:32:31
0
ramlatumarmashaal
Ramlat mz :
Aa samu masoya anibi muhammad sallalahu alaihi wasallama yabiya wa baban dan allah 🥰
2026-09-21 09:59:43
0
mekyau77
Saifan umar mekyau ☘︎ :
Tohfa
2026-09-21 09:53:17
0
mahamadouabatcha
mahamadouabatcha :
aslm alkm
2026-09-21 10:21:57
0
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About