@ramco.global.trave: Bari na baku labarin mai ya faru. Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Haduwar mu da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf guruntum a masjid Quba dake Garin Madina. Wajen 3 weeks ago Ina zaune an office dina a Kano sai ga wata number ta kirawo ni. Dana dauka sai akace kana magana da Ahmad Yusuf guruntum. Sai na rude Nace Mallam! Yace Na’am, Nakwarai. Sai mallam ya cigaba da cewa: yaga abubuwan da muke yi kuma yana jin dadi, Allah ya sa mana Albarka, Allah ya dafa mana. Kuma insha Allah damu zasu dunga Tafiya yanzu. Nace na gode. Sai malam ya kashe waya. Wallahi for years ni masoyin mallam ne, wai yau ga mallam ya kirawo ni, sai wata zuciyar tacemun wannan ba gaske bane. Nayi saving number, Amma ban kuma Kira ba. Cikin ikon Allah ranar Asabar munje Ziyarat masjid quba tare da Group din mu na September sai muka hadu da mallam. Sai ga mallam yana kiran Sunana, ya maimaita conversation dinmu da mukayi a waya. Wallahi shiru kawai nayi. Inata cewa Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Haza min fadulillah. Wanna ni’ima ce daga ubangiji. Tun da na fara wannan Agency din yacca mutane suka yadda Dani basu taba ganina ba, wallahi wani lokacin har tsoro yake bani. Sabi da nasan mutanen nan sun yarda da nine sabi da Allah. Kuma nasan wallahi Allah sai ya tambaye ni Akan wannan yardar da mutane sukayi mini. Ya Allah ka sa na zama cikin Masu rike Amana.
Ramco global travel
Region: SA
Monday 21 September 2026 08:06:14 GMT
Music
Download
Comments
M_Trades :
ai Mallam kana bin tsari ne ma kyau, ina fatan Allah yayi jagora
2026-09-21 09:29:33
16
[Ãм£€尺]🎭📿 :
Haryanzu Malam na madina ne
2026-09-21 15:18:17
2
ISMAIL GARO FX :
Allah yasa muma mu ziyarci manzon Allah S A W 🥰🥰
2026-09-21 12:11:00
2
MMLY Collections ✅ :
Nima nayi following Dinka saboda mun tare akan abunda Allah yake so wato son mutane nagari 🙏🙏🙏
2026-09-21 10:20:50
7
Zainab_Hassan_Dildar :
ya Allah ka kaimu MADINA
2026-09-21 08:46:04
1
culinary_edge :
Kuma nawa ne package din
2026-09-21 16:38:11
0
A H Babba Dankoli :
Ameen
2026-09-21 08:32:39
0
reen16120 :
lallai kana bina bashin zuwa ummrah ta company ka inshaallahu 💃💃💃💃💃
2026-09-21 08:25:08
1
luxedecorzinder89454247 :
In shaa Allah nima next a company ku zan tafi
2026-09-21 10:11:50
1
milkywaycoconutdrink :
Masha Allah! Allahumma Barik Aamin.
2026-09-21 08:14:46
0
D.galadima oo1👑 :
Allah kara lfy
2026-09-23 13:40:56
0
Baban islam exploitant minier :
insha allah muma a nan zamutafi malan sabida kayaba campanin
2026-09-21 19:43:47
1
MahmoudAli Niager :
ما شاء الله
2026-09-23 17:05:08
0
bin abdullahi :
Allah yakarawa malam lfy da Nisan kwana Mai Albarka 🤲🙏
2026-09-23 06:13:10
0
USMAN BIN UMAR ASSALAFY .NG.GH :
amen amen yahaiyu yaqayyum 🤲🤲🤲
2026-09-23 00:22:15
0
Meroo kids collection kitchen :
In sha Allah zamu madina
2026-09-23 10:32:34
0
Hausa Islamic Reminder :
Allah yakara lafiya
2026-09-22 23:02:00
0
el Abu one :
Ma sha Allah 💯
2026-09-22 20:35:10
0
fansii🤍🌍💜 :
allahu Akbar Mallam Allah ya Kara maka lapiya da Nissan kwana
2026-09-22 17:32:08
0
b Andi frames and more :
Masha Allah
2026-09-22 07:51:01
0
Labirou TORO AMV :
Ma cha Allah
2026-09-22 09:26:34
1
💜🫶 :
ya Allah madinah ya Allah 😭 🙏
2026-09-22 19:01:28
0
b Andi frames and more :
Alhamdulillah Aiko Bari nayi following in Sha Allah in muka Tashi tafiya ta nan zamu tafi
2026-09-22 07:51:28
0
Missibahou Yamilou :
Ku taya mu da addu'a
2026-09-22 13:46:24
0
Ummakulthum Nafiu Ahmad :
Ameen ya rabb
2026-09-21 09:25:58
0
To see more videos from user @ramco.global.trave, please go to the Tikwm
homepage.