@techwithaliyu: 🚨 Kana son ka hana kiran wani mutum shigowa wayarka ba tare da ka zauna kana bayyana masa komai ba? 👀📱 Ga yadda zaka yi cikin sauƙi. 😂🔥 Kalli video ɗin har ƙarshe, ka ga setting ɗin da zaka yi amfani da shi. #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #PhoneTips #HausaTech #TechTips
ALIYU USMAN
Region: NG
Monday 21 September 2026 08:32:34 GMT
Music
Download
Comments
【♥︎YOUNISS♥︎MG♥︎BOY 🇳🇪】 :
wai miya sa USB BAYI HAWA GA WAYA TA AMAN KU INDAN NA GWADA GA TA ABOKINA YA NA HAWA GA WAYATA. NE BAYA HAWA SAMSUNG A16 DAN ALLAH KAMIN BIYANI
2026-09-21 09:23:48
3
Mudassir nakowa :
to idan zaka cire fa?
2026-09-21 17:23:50
2
jamcy :
Allah yayiwa rayuwarka Albarbaka godiya muke
2026-09-22 07:08:39
3
najib hashim :
malam baiyi nayi kuma Kiran nahigowa
2026-09-21 22:05:25
2
user4434211559206 :
slm inzandawodashikuma yazanyi.inasonayi nawucingadi
2026-09-21 14:53:39
2
munari 222 :
ka taimakeni ni bibiyata a keyi ta WhatsApp don Allah yaza ayi na cire
2026-10-25 00:00:26
0
sulaiman h kogary :
nice one
2026-09-21 21:03:53
2
mukhtardongee :
plz inzakacirefa
2026-11-02 19:17:09
0
Abdulllahi S Mohammed :
Aslm Dan taibayata anan shine
wayatane take daukan zafi?
2026-09-23 20:41:25
0
user703731944563 :
Dan Allah Bana gari Aman inaso nagane buduruwarta dasuwa take waya
2026-10-26 11:19:08
0
THE GREAT AA BOY :
Kai Mal. Ba ko wanne waya bane
2026-09-22 15:16:07
1
Naja@t💞💓 :
Dan Allah ya zandinga goge Number a whatsapp tafita baki daya
2026-09-22 08:58:07
1
ABDALLAH: M.L.N.ADAM :
wannan ai bloqué ne kai 😂😂
2026-09-21 15:47:47
1
sulaiman babban maryam :
🤲🤲🤲
2026-09-21 14:46:14
1
legal🌹🇳🇬🇳🇬❤️👫💛🇳🇪🇳🇪 :
[Hands open][Hands open][Hands open]
2026-09-21 08:58:32
2
J Edit :
🥰🥰🥰
2026-09-21 09:36:56
2
Alhamdulillah♥️ :
🥰🥰🥰
2026-09-21 21:25:02
1
Abdulaziz :
🥰🥰🥰
2026-09-21 20:18:30
1
Ahmadu Mamman yekennabe :
🥰🥰🥰
2026-10-08 03:40:51
0
SalemMonss :
😳😳😳
2026-09-29 20:35:06
0
SHA AIBU YUSUF YARDJEmy fulani :
🥰🥰🥰
2026-10-03 06:06:02
0
Auwal abdullahi Danmama :
🥰🥰🥰
2026-09-29 20:33:51
0
💫💥HASH ONE💫 :
🥰🥰🥰
2026-09-24 21:50:04
0
Real _ avdoul1 🕸️💦 :
👌👌👌
2026-10-16 22:27:23
0
To see more videos from user @techwithaliyu, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.