ya Salam wallahi wallahi wallahi tankar Dani kake wannan magana, nazamo ta fari Agidanmu, mamana ta rasu, tabarmin kanne uku, har yau kokarina na maye gurbin uwa nake agunsu, Amma duka mutane basa taba fahimtar ni miye nawa farincikib, Ina dauke da ciwon zuciya yakai matakinda magani bazaimin aikiba sai iKon Allah, Amma Hakan baisa, nagaza wajen Gina rayuwa Mai kyauba da kannenah da mutanen da suka shiga rayuwata suka karyamin zuciya, Inafatan burina yacika kafin mutuwa ta zomin na kwanaki kadan dasuka ragemin, 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏😳
2026-09-21 11:43:21
52
Bbdon :
Comments ɗin sun yi yawa, ba zan iya amsa duka ba. Na karanta kukanku, kuma Allah ma yana ganin abin da ke zuciyarku. Allah Ya kawo muku sauƙi, Ya share hawayenku, Ya ƙara muku ƙarfin jurewa. Ameen Ya Rabb.❤️
2026-09-21 13:00:55
31
Hapseeontop :
Dani kake koh 😭💔
2026-09-21 11:04:38
51
fatimamalami :
hmmm ay kusan duk wata matashiyar mace tn cikin irin wannan halin y Allah ka dafamana😭🥰
2026-09-21 11:32:28
27
feedy :
wlh Dani kake yi bro[Crying][Crying][Crying][Crying][Crying]
2026-09-21 13:13:34
6
chaffaatou :
Allah ya sani😭😭😳
2026-09-21 12:59:53
8
Anty hury❤💫😍 :
Allh ka kawo mn mafuta
2026-09-21 13:22:55
1
ummi lele :
Allah yasa ni
2026-09-21 13:28:22
2
Hjy. Amina Iliyasu :
wlh kamar dani kake 😭😭😭
inayinka BBDON
2026-09-21 10:24:35
13
fatimazara_adam :
ya Allah 😭
2026-09-21 13:32:40
3
Ubaida Usman :
😭😭Allah yasani
2026-09-21 13:16:23
4
innat330 :
Allah Yana tare damu insha Allah komai zai wuce inda rai
2026-09-21 13:23:54
7
Zainab Adam :
Allah ne masani wllh ko jiyaseda nayi kuka har kena seda yayi ciwu kamar raina zai fita ga maraici ga famada wasu amma Allah yana tare damu😭
2026-09-21 11:34:28
6
💕🫧فاطمة محمد علي 🫧💕 :
Allah yasani
insha Allah komai mai wucewa ne
2026-09-21 13:11:38
5
Hauwa Muhammad Barka :
wlh kamar dani kake wani nawi da ake
daura Manama ba,a,daurawa wani
namijin gana yaro ga rashin Wanda
zaka gayawa matsalarka ya Allah 🤲😭💔
2026-09-21 11:30:46
5
👑ℝ𝔼𝔸𝕃_𝕋𝔸𝕄𝔸𝕄𝔸 ⛎ :
Allah Yasan Komi 😭 💔
2026-09-21 12:36:26
7
Asamawu Gafar :
Allah yasani👌
2026-09-21 13:28:38
1
hajiya Aisha🇳🇬🇸🇦 :
hmm insha'Allah Allah yasani
2026-09-21 10:32:24
6
FIRSTLADY :
Wlh kamar Dani kake ina da 𝕪𝕒𝕣𝕠 I nada iyayenbasu da karfi Amma ba Wanda yaşan me nake çıkı 😭😭😭
2026-09-21 10:55:00
6
user5307141697762 :
Allah masani
2026-09-21 13:24:55
2
Hajjoh 🌚🩸. :
Hmmmm
2026-09-21 13:21:10
2
Maryam Ibrahim :
Allah ya Sane😞😥😔🤦♀️💔😭😭😭
2026-09-21 14:22:46
1
روما❤️🥹 :
Wannan dani yake
2026-09-21 13:17:41
1
Amittah😘❤️ :
Allah ya sani 🥹🥹💔💔
2026-09-21 13:20:49
1
To see more videos from user @idrisyahaya68, please go to the Tikwm
homepage.