imagine im hafsat seeing this🥺, iya wuya kuyi hakuri a gidajen aurenku, kowane aure nada alfarma da kuma jarabawa, Alkah yasa auren ya zamo sanadiyyar shigar mu aljannah🥰
2026-09-21 14:02:41
42
Ruky :
apll this eye service love just to pepper his ex
2026-09-21 21:42:36
0
BOOK NG & MULTI TRADE :
keep happy My friend
2026-09-21 20:05:36
0
Ashlyy veils & Abayas :
Finally uwar gida have win
2026-09-21 14:58:14
7
ummu sulaiman Junior :
uwargida sarautar mata sai Dake uwar hasiya Allahumma barik fikum
2026-09-21 11:43:07
13
muchi muchi :
to way ina yar taku
2026-09-21 14:37:45
0
anmiesevent :
Hkry yama shafa rana
2026-09-21 17:59:15
3
habibty :
wsi nikam Ina hafsat kamal ne
2026-09-21 15:27:54
2
WALEEDARH’S MUNCH,SIP & MORE🌷 :
Just look at the way he opens the car door for her 🥹❤️It may seem like such a small gesture, but it’s the little things like this that make someone feel truly loved, valued, and cared for. 🥹❤️Ya Allah🥹🥹, may You bless us with a good spouse.” ❤️
2026-09-21 17:06:04
3
Uom Abdallah :
GA kudin GA love wayyo Allah nah hmmmmm wannan ay honey moon ne
2026-09-21 18:29:01
3
Zainabs Harbal :
wllh mace nada daraja
2026-09-21 17:22:41
2
DearBieli🌸🫂🥀💫💨🕋🎀 :
Waton Duk rintsi😁😁 fa kayi kokari ka zamu Uwargida first wife🥰 Allah ya barku tare yar abada
2026-09-21 14:49:07
2
LUISA LUXE💕 :
Masha Allah ti nidai kuxo inyi muku copy din Abayar ta 😂🥰🥰🙏
2026-09-21 14:38:44
1
@uthman :
Gaskiya gayen nan yana morewa
2026-09-21 16:36:35
1
BEST HENNA ARTIST IN ABUJA :
Allah kazurtamu da dukiyata halak kukuma allah yaqarabaku zaman lafiya
2026-09-21 16:15:00
1
💕Boddon Manga💖 :
Duk matan duniyannan bawadda nakeson soyayyansu da mijinta baynni Sai shafa da salim goje da XM da safeera
2026-09-21 21:18:07
0
aishababangida85 :
Na yarda da kana da son mutane Allah Kara lfy
2026-09-21 20:47:37
0
user473153007619 :
uhumm rayukenan Allah yaqara wadata broo
2026-09-21 12:24:12
1
Maman Muslim :
بارك الله لكما وبارك عليكما و جمع بينكما في الخير 🥰
2026-09-21 14:28:40
1
super xeey001 :
Dan mama 😊
2026-09-21 19:30:01
0
Real kubrah🥰❤️ :
Masha Allah🙏Allah yakara maku zaman lfy da kwanciyar hankali🙏🥰allah ya raya maku asiya mama🥰🥰🙏
2026-09-21 22:46:46
0
aisha pkm 966 :
Anta shi kaina wllh
2026-09-21 21:41:13
0
princess ameerah :
Uhmm ga arziki
ga kulawa
ga girmamawa
ubangiji allah yasa mu dace muma
2026-09-21 22:47:33
0
translator :
Allah yayi mana arziki Mai albarka
2026-09-21 19:48:14
0
buhariusman133 :
wow
2026-09-21 19:33:48
0
To see more videos from user @arewacouples0, please go to the Tikwm
homepage.