@soyayya000: ❤️ BUGUN ZUCIYAH ❤️ Inda kalaman soyayya suke taba zuciya… 🥰💔 Soyayya, tausayi da abubuwan da zuciya ke boyewa. 🫶❤️ Ku biyo mu domin samun sabbin kalaman soyayya da labaran zuciya kullum. 🌹 #BugunZuciyah #Soyayya #KalamanSoyayya #Love #HausaTikTok ❤️🌹

KALAMAN SOYAYYA 🥰🫂🫀❤️
KALAMAN SOYAYYA 🥰🫂🫀❤️
Open In TikTok:
Region: US
Monday 21 September 2026 09:42:57 GMT
39197
2738
79
451

Music

Download

Comments

galadimah23
My lifestyle as a 👩‍🍳👩‍🍳 :
Allah sarki hubby nah 😍wallahi I love u more 😍🥰
2026-09-21 18:21:56
5
musayahayasambo49
Musadeek Musa Sambo :
Yasin duk Abinda kika Lissafa ina yin su
2026-09-21 17:13:38
6
meajiddah2
Hawwah 🤍 :
Ashe dai yana sona wlh 😞😞
2026-09-22 08:52:23
7
zainabharuna4
zainab haruna :
Himmmm wlh hakane halin danake ciki kenan ni nasan yana sona,amma sai naga kamar yana takuramin ne,ko anguwa zanje sai minyi fada 🥰
2026-09-22 10:19:04
4
abbanaluwa96
ABBAN ALUWA :
hm Allah yasa su gane
2026-09-21 10:37:50
3
autanhajiya00
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Nikam wlhi har nagaji dama beb dina nasiha da fada aka abun da take aikatawa ba dede ba wlhi duk wannam alamun da kika fada halina ne akan duk wacce nake SO ita kuma beb dina gani take kamar na takura mata wlhi am tired for her…🥺🥺
2026-09-22 16:54:23
4
ababba25
Abba Ab :
Ashe dai san baiwar Allah ennan nakeyi sosai yasa hakan yaketa faruwa
2026-09-22 04:58:33
6
jeeddert_gago
Jêëddērt gãgö💞 :
wlh irin halin saurayina sak amma yanzu munrabu ayya rayuwar kenan
2026-09-21 22:37:27
2
abdallahlau6
Abdallah-AMV :
Nayi budurwa haka tacemin ya Faye mita nikuma na qara gaba
2026-09-21 21:27:31
1
queenmeerah000
queen ❤️🤩😍😋😍🥰 :
Allah sarki babynah Allah ya rayamin shi ya kara masa lafiya and more money in his account 🙏
2026-09-22 05:43:32
2
nurastamina3020
Nura Muhammad :
duk inayinsu amma banida budurwa
2026-09-22 08:16:48
2
huzaipahnafareedat4
huzaipaha na fareedat💗 :
Wlh gaba daya wannan halaye nane amma ganin take kamar Ina takura mata yanzu haka jiya Monday seda nachemata tachigaba da rayuwata yadda takeso na daina mata gyera saboda bataso amma wakila zata gane à lokachinda ganewar batada amfani
2026-09-21 18:43:13
2
ahmadsalihu901
Ahmad Salihu Zadawa :
Aikuwa Basu son mu rika nuna musu hakan
2026-09-21 16:22:59
1
abdul.ale.raza
ABDUL ALE RAZA💝💥💤 :
daga nan sai status saboda wannan yarinyar ta gani
2026-09-21 21:51:57
1
itz_alikogote
itz_alikoGote :
Allah yamiki albarka mamana
2026-09-22 10:28:56
1
ishaqmahmud1
l Alhazawa clothing :
hmmm Allah yisa mudace
2026-09-21 22:05:41
1
khamisbature6585
Khamis Salisu hassan :
Cewa suke zargine ay
2026-09-24 12:24:41
0
deeykhan
Deejer Eser🇮🇳🇳🇬🥰 :
100%
2026-09-21 17:26:20
0
mtc.luxery.jallab
MTC LUXERY JALLAB NIGERIA LTD :
Malama mata duk bazasu gane wannan bayanin bha basu da wani buri kamar ka basu kudi wanda ya yadda da abinda nace yai mun like ❤️
2026-09-23 13:02:44
0
aisha.abdullahi.h7
aisha abdullahi henna :
Allah sarki alhaji baby na ashede Sona yake Kai jaama shiyasa zan iya mutuwa akankanshi Allah y mashi albarka y bani iKon farantamishi💃
2026-09-23 08:12:57
0
ummeee.idriss
autar mama 🥰 :
Allah sarki Idris dina rayuwa ta rabamu dashi😭😭
2026-09-24 20:35:19
0
hayerteeh
Hayerteeh :
1.sa ido 2. Zai dunga maki gyara 3.zai dunga kishin ki 4. Zafin zuciya 😳
2026-09-25 22:55:53
2
muhinbat3
fareeeehar :
allah sarki hubby nah insha allah har a aljannah
2026-09-25 14:43:16
0
n7939782
🌸Mrs Ismaël ❤️‍🩹🤞🏽🌸 :
Wly harkin sa nakara sansa wly 🥺
2026-09-23 16:08:06
0
hajjaju655
shalele 💘 :
😂😂😂😂😂😂😂 allah yasa mugane
2026-09-21 17:36:50
0
To see more videos from user @soyayya000, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About