@sheikh_alamin_maidugury: #viralvide #islamic_video #creatorsearchinsight @SHEIKH AL-AMIN MAIDUGURI @salah Abu firas

SHEIKH AL-AMIN MAIDUGURI
SHEIKH AL-AMIN MAIDUGURI
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 09:46:08 GMT
13057
1126
137
207

Music

Download

Comments

mutunchi317
🌴 MUTUNCHI 🥷🦅 :
Allah ya karawa malan lafia 🙏🏻
2026-09-21 14:05:14
1
muhammad777533
muhammadfta :
masha Allah gaskiya nima ina ba malam hakuri nai masa mummunar fahimta
2026-09-21 12:51:47
13
lokachi12345
wisdom boy bodinga :
tauhidi yayi[Red heart][Red heart]
2026-09-21 13:06:57
1
user7285059265161
Engr. Ridwan M. Ibrahim :
Alllah ya raba mu da sharrin masu gutsure karatun malamai
2026-09-21 10:02:23
8
user8545050345549
Abdullahi 090397871 :
ubagiji Allah yaqarawa malam Musa lukuwa lafiya
2026-09-21 14:11:02
4
home.of.electronic
home of electronics :
kaunarmu da manzan Allah saw tasa mukai makahakan amma yanzu munsaurara full video mlm ayi hakuri dan Allah
2026-09-21 14:57:30
1
mansmansor478
الكتاب و السنة :
لقد تعلمنا درساً 🥰🥰🥰
2026-09-21 10:19:42
4
alhmustaphadjmaik
alhmustaphadjmaik :
shin babu abin abuga misali dashi sai fiyayyen halitta da fir auna
2026-09-21 13:13:04
0
alhassan.musa403
Alhassan Musa :
MashaAllah wallah Mal nakamu da matukan sonka sbd Allah,Amma alokacinda nagan wacan raddi naka ga Mal Musa lukuwa Allah jikina yayi sanyi domin nayi annun rigadakai a wanna raddi, Amma alhamdulillah Allah yasa kabincika ka gane gaskiya MashaAllah Allah ya tabbatardamu a tafarkin madaidaiciya
2026-09-21 10:40:40
3
sheik_musa_lukuwa_masjid
Sheikh Musa Lukuwa Masjid :
Masha'Allah Insha'Allah Malam ya yafe maka har abada
2026-09-21 14:17:14
2
modu.gambo.bilal
Modu Gambo Bilal :
فعلت الصواب يأ أخي الكريم
2026-09-21 10:48:55
4
user9012347852004
jibrilaliyu :
Allah ya qara fahimtar da mu Baki daya
2026-09-21 10:04:19
2
nagartadss
Dattijo Hamma :
Lallai wanna video ya wanke tunanin mu akan sa gaskia. Kuma Neman yafiya da kayi kayi kokari kuma yanuna takwan ka. Allah ya gyara mana
2026-09-21 11:56:19
2
abu.khaisan6
Abu khaisan :
assalamualaikum wa rahmatullah malam Allah ya saka da alkhairi wannan shine asalin abunda ya dace malamai suqiyi wllh Ina qaunarka sabida Allah
2026-09-21 10:09:40
4
a.rasheedsokoto
Abdulrasheed Tukur Yahaya :
wayo ni Allah😭😭😭Malam Allah ka isama Wlh mu bazamu yafeba
2026-09-21 12:36:53
0
ahmad_deadert
Ahmad sani :
Iko sai Allah, Ashe haka ya faɗa, gaskiyarsa 💯
2026-09-21 12:55:35
1
ibrahimadam85
ibrahimadam6147 :
dan Allah arika hakurin sauraran karatun kowane malami gaba daya kafin atofa wani bayani please 🙏
2026-09-21 14:28:27
1
user7285059265161
Engr. Ridwan M. Ibrahim :
Ma sha Allah
2026-09-21 10:00:43
4
yahaya018
Yahaya Isma'il Umar RL :
Ya Sheikh. Jazakhallahu khairan 💯💯💯Ya Allah ya kara jagoranci da Imani
2026-09-21 13:21:55
1
ahmad400701
BIN_ABOUBAKAR :
Ma sha Allah Gaskiya Hakan shine dai dai Allah ya ƙara maka fahimta da basira kuma Allah ya yāfemaka laifuffukan ka gaba daya
2026-09-21 13:01:22
1
mallam4334
Malam :
mun yafe maka Allah ya gafarta mana gabaki daya
2026-09-21 16:24:27
0
rabiualtine42gmail
[email protected] :
Allahu Akbar kaima MLM Allah sakama da mafificin alkhairi yaqarawa rayuwa albarka
2026-09-21 16:07:10
0
muhammadamusa612
Muhammad A musa :
Allah yakara ninka ni'imominsa agareka da illimi mai tarin albarka
2026-09-21 16:17:31
1
sanikryauwalu
Auwalu karaye :
Allah Yara fahimtaddamu gaskiya
2026-09-21 16:04:33
0
abba_couture
Abba Couture "Damagaram" :
Allah ya temaki malam lukuwa
2026-09-21 16:01:29
0
To see more videos from user @sheikh_alamin_maidugury, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About