@ayshatuisahshehu: A mother brought her son to the Kano State Task Force on Drug Abuse, seeking help from the government to rehabilitate him and help him overcome drug addiction. This is the kind of intervention that can save lives, restore families and give young people a second chance. The Kano State Government remains committed to the fight against drug abuse and to supporting those who are willing to turn their lives around. Thank you Gov. Abba Kabir Yusuf for establishing this Multi-Agency Task Force. #WarAgainstDrugAbuse #KanoFirst #AbbaIsWorking
Allah ya shiga cikin lamari yasa sanadiyar zuwanki nan ya zamo sanadin shiriyarsa alfarmar manzon Allah s a w.
2026-09-22 10:03:32
104
user09036300748 :
Allah sarki uwa itakadai tasan zafin da zuciyar tayakeyi
2026-09-22 07:06:56
100
Asmiey❤ :
Please a ina suke inada wnd zan Kai musu🥺
2026-09-22 14:45:47
17
miemie_mkover :
😭😭😭Allah ka taimaki wannan uwa yaronta ya shiryu da dukkan.sauran bayi
2026-09-22 21:52:49
49
Ay fashion house :
dazun nayi rubutu akanshi a Facebook
Assalamualaikum warahamtullah brknmu da spy al'ummar wann kasa tamu me albarka, Ina muku fatan alkhairi a ko Ina kuke a fadin duniya 🙏
Wato da sanyi safiyyar nan Ina scrolling a nan FB se naci karo da video din wata mahaifiya data kawo yarota,take neman a taimaka wajen samo kanshi a ofishin wannn haziki Kuma jajirtaccen mutum , me kokarin ganin alumma ta hau kan layin daya kamata domin samun ingancciyar rayuwa zuwa gaba tare da makoma me kyau,
Abunda nakeso ince anan shine, wannn bawan Allah yana aiki fiyeda tinanin me tinani,duba da comments da akeyi a karkashin posts nashi,hakan ya nuna mutane da yawa suna Jin dadin irin gudunmuwar da yake bawa jahar KANO,
Kuma wannn yana na nuni cewa duk da ake ganin lalacewar wasu daga cikin Jami'an Gwamnati hakan be hana asamu wasu tsiraru masu gsky, rikon amana da kwatanta adalci acikin aikinsu,Ina kyautatawa wannn bawan Allah zato yana daga cikinn masu kamantawa a aikinsa,
Fatanmu shine Allah ya kara yawaita mana irinsu acikin jihohinnmu da Kuma Kasa baki daya 🙏
Aliyu Dahiru Tijjani ✍️✍️✍️
2026-09-22 13:26:20
10
T borno KSL :
ainane pls kuma hadda mata ne
2026-09-23 05:18:37
2
Murashitt General Enterprises :
Allah ya dubeki ya shirya makishi hanya madaidaiciya😭😭😭😭😭wallahi ta bani tausayi sosai.Allah kai riqo da hannayenmu wajen tarbiyyar yayanmu
2026-09-22 12:21:09
6
Khala :
Wani gari ne please 🙏🏻
2026-09-22 19:19:25
6
Ummu Tau'amain💚 :
Allah ya shiryar miki shi da namu zuri,ar baki daya
2026-09-22 10:06:43
18
360 GLOBAL FURNITURE :
Allah ya shirya Allah yayima uwa tagari albarka, wallahi idan zakayi aure kaduna mace tagari ka aura .
2026-09-22 06:44:06
12
Muktar umar :
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
2026-09-22 18:21:52
11
Ib 001 panel 🤲🤲🤲 :
gaskiya wannan yaro kamori uwa Allah yashir yeka ita kuma Allah yasa ka maku Da mafificin Alkhari 👍👍👍👍
2026-09-22 15:20:51
5
mummy zee fashion accessories :
Allah ya shiryamana yaran mu
2026-09-23 07:59:39
2
AFRAH GUY SON :
Allah yasheriya
2026-09-23 06:11:26
4
Dr MK :
Allah ya kare mutuncin ka barrister
2026-09-22 09:57:57
7
𝐊𝐀𝐍𝐎𝐍 𝐃𝐀𝐁𝐎 𝐁𝐈𝐑𝐍𝐈 :
Allah ya shiryeshi da mu baki daya 🙏🙏🤗
2026-09-23 07:04:05
3
His Favorite🤎🧕MZ FAMILY 🙌🏿 :
Amin ya Allah 🤲🏿
2026-09-23 07:23:29
2
HAFAMA TRADING ACADEMY :
uwa tagari
2026-09-22 21:49:50
1
@Azzam⛎ :
allah y shirya mana
2026-09-22 14:49:16
1
ale hassan kano :
Allah yashirya
2026-09-22 21:13:09
1
AA GWAMNA NE :
gaskiya uwa duniya ce
2026-09-23 10:01:03
1
MB INVESTMENT kwari marke :
Allah sarki uwa allah yasakawa iyayanmu da alkairi
2026-10-05 23:26:43
1
HALEEFHA :
Allah ya shirya mu
2026-09-23 10:07:02
1
BG BUKAR @AMV :
best mother of the year
2026-09-22 20:48:41
1
To see more videos from user @ayshatuisahshehu, please go to the Tikwm
homepage.