@sarkin_mayu_africa: الحمد لله. الإحسان إلى الوالدين أساس البركة والنجاح في الحياة. اللهم زدني رزقاً مباركاً، وأعني على الاستمرار في برهما وخدمة المجتمع. آمين.

SARKIN MAYU AFRICA ๏
SARKIN MAYU AFRICA ๏
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 11:34:52 GMT
447472
80093
3574
2459

Music

Download

Comments

mazanjiya3
Jakadan arewa :
kai yanzu da girman ka idan zaka kyautatwa mahaifiyarka sai kayi mata haka wllh banji dadin wanna abun ba
2026-09-21 14:42:19
148
cdeeq8
cdeeq8 :
Allah ya jikan iyayaen wanda suka rasu
2026-09-21 12:14:21
174
rabiufkd12
Rabiu FKD :
Allah Kar Ka nuna min ranar da zanyiwa mahaifiyata Alheri sai na nuwa duniya abin da na mata 😭 lakacin da aka semini babu wanda ya sani, lokacin da take shayar dani, ba wanda ya sani, lokacin da take renona ba wanda yasani, hmm
2026-09-21 12:28:49
374
ayshert_bint_othman
Ayshert_Bint_Othman🧕 :
ALLAH ya azurtamu yasa muyiwa iyayenmu Abinda zasuyi Alfhari damu
2026-09-21 12:16:48
120
shamsuddeeni.maiw4
Shamsuddeeni Maiwada :
duk Wanda mahaifiyarsa tana raye Allah ya bashi ikon farantamata ameeen ya Allah
2026-09-21 20:37:33
72
sulaiman4312
sulaiman4312 :
gaskiya sarkin mayu banyi samani zakaima mahayifiyar taka kyauta kawasama duniya ba sabida hakin iyaye shirne
2026-09-21 12:48:09
59
hajj.walladgh
Hajj walladGH👳🏾‍♂️ :
May Allah bless you and keep you healthy always Alhaj 🤲🏾🤲🏾
2026-09-22 10:12:01
0
user3351523102315
zainabu :
S a w Ameen ya Allah
2026-09-22 12:42:10
2
tsaglobalfurniturs
𝙏.𝙎.𝘼 𝙂𝙇𝙊𝘽𝘼𝙇 𝙁𝙐𝙍𝙉 :
ita dazata haife ka video tai ? haba dan Allah
2026-09-21 19:28:07
20
fifisaa011
Fifi :
ya Allah montre moi le jour où je veux payer un billet d avion a mes parents pour la Mecque
2026-09-21 14:13:53
35
nanananao348
nanananao348 :
Allah kadai yasan dalilin dayasa a kayimata vidéo nan Nasande yasan cewa monzan Allah yace idan zakayi alheri to kayishi dama hagu batasani bà’ duk da hakade Allah yakarama rayuwarmu albarka
2026-09-21 13:12:54
34
danalhajiattahir1
Ahmed bakayoko❤️🐝 :
Uwa uwace wallahi Allah karabamu da iyayin lafiya ❤️❤️❤️❤️❤️❤️🤲🤲🤲
2026-09-22 09:31:31
5
mohpantami
Mohpantami :
Shi yin video dole ne ? Bazakai Dan Allah ba sai dan trending
2026-09-22 00:26:49
9
ramss6366
ramss :
amma badan Allah kakeyi bako Allah kauta
2026-09-21 19:48:42
7
ummi6427
ummi :
allah sarki allah yayiwarayu albarka
2026-09-21 11:45:17
19
user8346847763680
YLZAZZAU :
one love
2026-09-22 14:03:12
0
ousman.chabou
ousman chaïbou :
macha Allah God bless you 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-21 16:55:01
4
shariffaboubacar0
Shariff Aboubacar Doutchi :
uwama sai an mata haka a idon duniya 😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-21 13:01:25
15
aliabdoumoustapha8
aliabdoumoustapha8 :
ALLAHU AK BAR ALLAH SWT YA KARA ARZIKI DA BASIRA KU YASA KU GAMA DA DUNIYA LAMIN LAFIYA AMINE YA ALLAHU YA HAYYU YA QAYYUM.
2026-09-21 19:46:52
8
theceo588
💧Momeekt💧 :
Kai ni fa banji dadin ganin wannan video dinba [Teary eyed]yasin sai naji wani iri uwa tafi karfin wannan magan ganun gaskiya [Teary eyed]ni da nuna mana motan kawai ya nuna ba nakaiki hajji nasiya miki mashin namiki Kazan nan wlh dayafi mun [Teary eyed]
2026-09-21 14:51:07
41
khairatringim
Khairat Ringim :
Masha Allah
2026-09-21 11:47:40
7
fateeymarh81
Matar Mai rabo :
Don Allah, ina roƙon duk wanda Allah Ya hore masa ya taimake ni da abinci. 🙏💔 A halin yanzu ina cikin buƙata sosai, kuma ko da ɗan taimako ne, zai zama babban alheri a gare ni. Allah Ya saka wa duk wanda ya taimaka mini da mafificin alheri, Ya yalwata masa arziki, Ya biya masa dukkan buƙatunsa. Don Allah ku taimake ni saboda Allah. 🤲😭
2026-09-21 12:16:18
55
hajja.sumeeeeee
Hajja sumeeeeee💎❤️🤍💕 :
Ni daii talaka ne Amma kullum fatana inje madina Allah yasa Ina d rabo kafun nabar duniya🤲🥹
2026-09-21 20:36:03
9
danmamabo
mai gari dan mama :
Allah ubangiji ya SA albarka Allah ya SA muma muyiwa iyyayemu Allah kabuda mana ya Allah
2026-09-21 20:36:26
6
abubakarmusa3021
ABUBAKAR MUSA302 :
Ya ubangiji Allah kaji kan mahaifiyata da rahama 😢
2026-09-21 14:42:37
5
To see more videos from user @sarkin_mayu_africa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About