@abmaishadda: Muna Gabatar Muku Da Tallan #MATANGIDASEASON3 Zai dawo muku Ranar Asabar 26th September Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm da Kuma @mahanga_tv 9:00pm. Kada ku sake a baku labari. Mun shirya tsaf domin cigaba da kawo Gawurtaccen Shirin Da Zai cigaba da debe muku kewa da sanyaku nishadi fiye da ko yaushe Daga Gawurtaccen Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES NIG LTD Daukar Nauyi/Shiryawa @realabmaishadda Rubuta Labari @majeelhajeej M/Umarni @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Bada Umarni @nuhuabdullahi Sponsorship Partners @dahirspices @bilalsadasub_backup_2 @admiralaproducts Cc @nuhuabdullahi @fagenkannywood._ NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB
@realabmaishadda
Region: FR
Monday 21 September 2026 11:37:26 GMT
Music
Download
Comments
Ashlyy veils & Abayas :
Gsky maishadda yayi bala’i a film din nan😻😂
2026-09-21 12:25:13
102
Ali__ A __Rabiu __Bela :
kar a kuskura acire Muna auta a film dinnan to
2026-09-22 18:27:39
14
🫧 🥀 His woman 🥀 🫧 :
Inayinki baby tace saidakai babana towaleey towaleey towaleey [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-02 11:37:49
1
I.N.T.I.S.S.A.R.❤️🦋 :
Kallo na gaba jamaa💃💃💃
2026-09-21 16:15:31
6
Ramlat jewelries &more :
Nifa nadade banga film Mai kyau irin matan gida b wllh
2026-09-21 15:31:59
4
KS26❤️ :
Maishadda Maishadda Maishadda
2026-09-21 17:50:54
8
M.Diarrate 😎 :
Ma préférée dans la série [Larmes de joie][Larmes de joie][Larmes de joie][Larmes de joie] J’adore son rôle
2026-09-22 11:28:03
5
Bin Ⓜ️. Gaso :
gsky ba'a taba yin series mai bala'in dadi kaman wannan bah antashi kaina wllh allah yakara basira mai shadda
2026-09-22 07:18:25
15
Membre_03 :
Wly daba haifeni a gidan nan ba da an cuce ni
2026-09-21 16:07:19
12
That gurl Xeeterh💕 :
Why did you change Amal 😭
2026-09-21 16:56:36
3
ummuhamdiyyallah :
Sai dakai me shadda namu
2026-09-21 13:02:23
3
AMAN :
Intelligent director we are wishing you to the world
2026-09-21 12:38:50
2
🦋🕊️🦋 :
sbd film dinnan har akuyar🐐 babarmu nasata nasiyo data
2026-09-21 19:47:34
2
Sadeeyacreative :
Dan Allah ayimana film din littafin idan kaya yagaji nasan kai kadai zakayi mana shi yadda yake
2026-09-23 12:16:58
1
Esmail laly :
adubani please
2026-09-21 12:25:59
1
danade :
allah ya kara basira mai shadda kana bamu nishadi ss
2026-09-22 21:55:35
2
Essential sadiq :
Gaskiyane mai Gezner.😂😂
2026-09-21 12:49:20
1
Boy Sidi :
Aiki yayi 🥰
2026-09-21 21:38:31
1
walidafuntua :
Allah yakara basira
2026-09-21 12:24:13
1
the police :
allah ya kawo kasuwa mai albarka
2026-09-21 12:15:39
1
MISSIONNAHKUNEH :
Give us chance to start moving
2026-09-21 14:05:31
1
Alkasim :
gaskiya mai shadda duniya neh wallahi
2026-09-21 13:57:17
1
H.. S.. d... hauwau SHItU :
Masha Allah rabbi
2026-09-21 12:12:09
1
NEW REAL MADRID :
ai tunda naga na buruska acin Film dinnan sai yafi nagana kyaw
2026-09-21 16:37:37
1
riamahcutie :
Allah dai yasa Fatima ba taje ta aikata barnar Nan ba
2026-09-21 13:26:29
1
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.